‘Yan APC A Legas Sun Yi Zanga-zanga Kan Zargin Tinubu Da Kakaba Musu ‘Yan Takara
Mambobin jam’iyyar APC a karamar hukumar Kosofe da ke jihar Legas, sun yi zanga-zangar nuna rashin amincewarsu kan cusa musu...
Mambobin jam’iyyar APC a karamar hukumar Kosofe da ke jihar Legas, sun yi zanga-zangar nuna rashin amincewarsu kan cusa musu...
Hukumar raya babban birnin tarayya FCTA ta rusa sansanin ‘yan fashi da kasuwannin da ba a saba gani ba a...
A yau Laraba Jam’iyyar PDP za ta baiwa tsohon mataimakin shugaban kasa, Alh. Atiku Abubakar, satifiket din shaidar tsayawa takarar...
Dakarun rundunar hadin gwiwa ta kasa da kasa (MNJTF), a ranar Litinin din da ta gabata, sun dakile wani hari...
A yayin da gwamnatin jihar Legas ta fara aiwatar da dokar hana zirga-zirgar baburan kasuwanci da aka fi sani da...
'Yan kwallon Real Madrid ne suka mamaye 'yan wasan Champions League 11 da za su iya fuskantar zakarun kowacce nahiyar...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan kungiyar ta’addar Ansaru ta Boko Haram ne, sun kai farmaki kan ayarin motocin...
Sabon rikici ya kunno kai a jam'iyyar APC mai mulki bayan mutum biyu daga cikin kwamitin gudanarwar jam'iyyar ya bukaci...
Fadan 'yan bindigar ya kai ga kashe wasu manyan shugababbin bangarorin biyu da suka hada da Dulhu da kuma Dan...
Hukumar Kare Hakkokin Dan Adam ta kasa (NHRC) tare da hadin guiwar kungiyar farar hula ta Kano (KCSF) sun kaddamar...
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.