Babban Taron Lauyoyi Na Kasa: Sarkin Musulmi Ya Gargadi Alkalai Kan Tabbatar Da Adalci
Sarkin Musulmi, Sultan Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya yi gargadin cewa adalci a Nijeriya yana kara zama “kayan sayarwa,” inda ...
Sarkin Musulmi, Sultan Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya yi gargadin cewa adalci a Nijeriya yana kara zama “kayan sayarwa,” inda ...
A cikin wannan hali na matsin tattalin arziki, gwamnatin tarayya na kokarin aiwatar da wasu sauye-sauye a bangaren makamashi, ciki har ...
Rahoton Daily Trust ya bayyana cewa a cikin shekaru biyu na mulkin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, jihar Legas ta samu ...
Rundunar ‘Yansanda Jihar Kebbi ta yi nasarar hana wani yunkurin sace mutum, inda ta ceto wani da aka yi garkuwa ...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama wasu mutum hudu da ake zargin ‘yan fashi ne daga cikin wata kungiya ...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), Jihar Kano, ta ce ta cafke wani dan shekara 29 da ake ...
Jihar Sokoto ta sake fuskantar wani mummunan hatsarin jirgin ruwa, karo na uku a cikin wannan watan, inda aka tabbatar ...
A ranar 19 na watan Agustan shekarar 2025, kudaden Nijeriya na Asusun Ajiyar na kasar waje, sun karu zuwa dala ...
Gwamnatin Jihar Katsina ta amince da sayen babura 700 da kuma motocin Hilux guda 20 a matsayin sabon mataki na ...
Jam'iyyar hadaka ta ADC ta bukaci Shugaba kasa Bola Ahmed Tinubu ya ayyana dokar ta baci a jihohin Katsina da ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.