Taron Jagororin JKS Ya Jaddada Aiwatar Da Shawarwari Da Tsare-tsaren Babban Taron Wakilan Jam’iyyar Karo Na 20 Cikin Hadin KaiÂ
Taron ofishin siyasa na kwamitin kolin JKS, ya jaddada bukatar kara hadin kai, don aiwatar da manyan shawarwari da tsare-tsare ...