Faretin Sojoji Da Sin Za Ta Gudanar Zai Shaida Muhimmancin Zaman Lafiya Da Goyon Bayan Gaskiya Da Adalci Tsakanin Kasa Da Kasa
Babban jami’i a sashen lura da ayyukan hadin gwiwar rundunonin sojoji, karkashin babban hukumar gudanarwar rundunar sojin kasar ta Sin ...