‘Yansanda Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Magoya Bayan Peter Obi A Ebonyi
'Yansanda sun yi ruwan barkonon tsohowa ga wadanda suka shiga gangamin nuna goyon baya ga dan takarar shugaban kasa na ...
'Yansanda sun yi ruwan barkonon tsohowa ga wadanda suka shiga gangamin nuna goyon baya ga dan takarar shugaban kasa na ...
Rundunar ‘yansandan Nijeriya ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da hannu wajen kashe dan Sanata Kabiru Gaya, Sadiq ...
Wani dan Kasar China ya daba wa masoyiyarsa mai shekaru 23 wuka har lahira a unguwar Janbulo da ke karamar ...
Tsohon kociyan kungiyar kwallon kafa ta Chelsea, Thomas Tuchel ya ce an ''martaba shi''
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana rasuwar Mahaifin Ma'aikatan Gwamnatin Jihar Kano Kuma Mai rikon kujerar Shugaban ma'aikatan ...
Kungiyar Gwamnonin Arewa Maso Gabas ta nuna damuwarta kan yadda 'yan bindigan da jami'an tsaro ke fatattaka daga shiyyar Arewa ...
Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami, ya bayyana cewar, an yi ta tura masa sakonnin barazanar kisa kawai don aiwatar ...
Kungiyar Kiristocin Nijeriya (CAN), ta yi Allah wadai da yunkurin kashe babban mataimaki na musamman ga Gwamnan Jihar Bauchi kan ...
Rundunar ‘yansandan Jihar Ebonyi, ta sanar da cewa babu wani dansanda da ya rasa ransa a harin da wasu ‘yan ...
An bude cibiyar kirkire-kirkire da ilimin zirga-zirgar jiragen ruwa ta farko, karkashin jagorancin kamfanonin kasar Sin, jiya Alhamis a birnin ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.