ASUU: Gwamnati Ta Kafe Kan Kudurinta Kan Malaman Jami’o’i Na ‘Ba Aiki Ba Biyan Albashi’
Gwamnatin tarayya ta sake nanata kudirinta kan kungiyar malaman Jami'o'i (ASUU) na matakin da ta dauka, ‘Ba Aiki Babu Albashi’. ...
Gwamnatin tarayya ta sake nanata kudirinta kan kungiyar malaman Jami'o'i (ASUU) na matakin da ta dauka, ‘Ba Aiki Babu Albashi’. ...
Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annuti (EFCC), Abdulrasheed Bawa, ya ce shirin sauya fasalin naira na ...
Yau da yamma aka rufe taron kolin kungiyar G20 karo na 17 a tsibirin Bali na kasar Indonesia. A yayin ...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa zai bar Nijeriya cikin kwanciyar hankali a lokacin da ...
Ministar kudi, kasafi da tsare-tsare, Zainab Ahmed, ta bayyana cewar gwamnatin tarayya za ta daina biyan kudin tallafin man fetur ...
Indiya ta yanke shawarar rage kudin aikin hajjin 2023 da akalla Rufi dubu100, wato Rs 100,000.
An ceto wata mata mai matsakaicin shekaru, Sadiya bayan da mijinta ya tsare ta a gidansa har tsawon shekara daya ...
Kamfanin Amazon na shirin sallamar kusan ma'aikata 10,000, kamar yadda jaridar New York Times ta rawaito a ranar Litinin.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya ya tashi daga kashi 20.77% a watan ...
Mai shari’a Obiora Egwatu, na babbar kotun tarayya da ke Abuja, ya soke zaben fidda gwani na jam’iyyar APC da ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.