Nazarce-nazarce Sun Nuna Yadda Aka Samu Karin Kyautatuwar Ra’ayin Al’ummun Kasashen Masu Tasowa Game da Sin
Wasu nazarce-nazarce biyu da jami’ar Cambridge ta Birtaniya ta gudanar, sun nuna cewa, jama’ar kasashe masu tasowa na kara bayyana ...