ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tarihin Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato Firimiyan Arewa

by Idris Aliyu Daudawa
12 months ago
Bello

An haifi  Ahmadu Bello a garin Raba ranar   12 ga Yuni 1910. Mahaifinsa, Ibrahim Atiku Bello, shi ne Hakimin kuma ya riƙe muƙamin sarautar  Sarkin Rabah. Yana kuma daga tsatson mujaddadi Shehu Usman Danfodiyo wanda shi ne asalin masarautar Sakkwato,  babban jika ga Sarkin Musulmi Muhammadu Bello, kuma jikan Sarkin Musulmi Atiku na Rab.

Ya samu ilimin addinin musulunci tun a gidansu,inda ya koyi Karatun Alkur’ani da kuma Hadisan Manzon Allah Muhammad Sallallahu Alaihis Wasallam. Daganan kuma ya yi makarantar Sakkwato Midil Sukul, da kuma Kwalejin horar da Malamai ta Katsina (wadda yanzu ake kira da suna Kwalejin Barewa). Lokacin da yake ɗan makaranta ana kiransa da  Ahmadu Rabah. Sai dai wasu suna kiransa da Gamji. Ya kammala makarantar a shekarar 1931 daga bisani kuma ya zama Malamin makaranta mai koyar da Turanci a Midil Sukul ta Sakkwato.

  • Gwamnatin Sokoto Ta Ƙaryata Rahoton NBS Kan Talauci, Ta Ƙaddamar Da Sabon Bincike
  • An Gano Karin Gawarwaki 3 Da Jirgin Ruwa Ya Kife Da Fasinjoji 26 A Sokoto

A shekarar 1934 ce aka naɗa, Ahmadu Bello matsayin Hakimin Raba wanda a lokacin Sarkin Musulmi Hassan Dan Mu’azu ya naɗa shi, inda ya gaji ɗanuwansa. A shekarar 1938 kuma sai aka ƙara masa girma,inda ya zama Hakimin Gusau (wato garin da ya zama babban birnin Jihar Zamfara) ya kuma zama ɗan majalisar Sarkin Musulmi a duk shekarar yana da shekara 28. A shekarar 1938, ya yi ƙoƙarin ya zama Sarkin Musulmi  wato Sultan amma bai samu sa’ar cimma burin nasa ba, sai Sarkin Musulmi Siddiƙ Abubakar 111, ya samu sarautar wadda sai da ya yi shekara 50, ya rasu ne a shekarar 1988.

ADVERTISEMENT

Ba tare da ɓata lokaci ba sai sabon Sarkin Musulmin ya naɗa Ahmadu Bello ya bashi Sarautar Sardauna (wadda sarautar Yarima ce) na Sakkwato, sarauta ce ta gargajiya , ya ƙara ma shi girma ya maida shi majalisar ko majalisar gargajiya ta Sakkwato. Waɗannan muƙaman su sauka ba shi dama ta kasancewa mai ba Sarkin Musulmi shawara kan harkokin siyasa.Daga nan kuma  a ba shi muƙamain mai kulawa da Lardin Sakkwato domin ya riƙa kula da Hakimai  47, a shekrar 1944, sai aka sake maido shi fadar ta Sarkin Musulmi a matsayin babban Sakatare na mulkin masarautun gargajiya.

A shekarar 1940 sai ya shiga  Jam’iyyar Mutanen Arewa wadda a ƙarshe ta rikiɗe ta koma Northern People’s Congress (NPC) a shekarar 1951.Amma a shekarar 1948, ya tafi ƙasar Ingila akan tallafin karatu na gwamnati domin ya yi karatu kan lamarin daya shafi ƙananan Hukumomi ta haka ya ƙara koyon yadda ake tafiyar da mulki a gwamnatance.

LABARAI MASU NASABA

Na Sayar Da ’Ya’yana, Na Sace Wasu 19 – Wata Da Ake Zargi Da Safarar Yara

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

Bello
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi

MASU ALAKA

Yadda Jami’an ‘Yansanda Suka Yi Garkuwa Da Wani Mazaunin Abuja, Sun Kwashe Fiye Da Naira Miliyan 20 A Asusunsa
Labarai

Na Sayar Da ’Ya’yana, Na Sace Wasu 19 – Wata Da Ake Zargi Da Safarar Yara

September 9, 2026
Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila
Manyan Labarai

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto
Labarai

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Next Post
Ofishin Yada Labarai Na Majalisar Gudanarwar Kasar Sin Ya Fitar Da Takardar Bayani Mai Taken “Nasarar Aiwatar Da Manufar JKS A Xinjiang A Sabon Zamani”

Ofishin Yada Labarai Na Majalisar Gudanarwar Kasar Sin Ya Fitar Da Takardar Bayani Mai Taken "Nasarar Aiwatar Da Manufar JKS A Xinjiang A Sabon Zamani"

LABARAI MASU NASABA

Yadda Jami’an ‘Yansanda Suka Yi Garkuwa Da Wani Mazaunin Abuja, Sun Kwashe Fiye Da Naira Miliyan 20 A Asusunsa

Na Sayar Da ’Ya’yana, Na Sace Wasu 19 – Wata Da Ake Zargi Da Safarar Yara

September 9, 2026
Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.