Mataimakin Firaministan Sin Ya Karfafa Gwiwar Kamfanonin Waje Da Su Shiga Aikin Sin Na Neman Samun Bunkasuwa Mai Inganci
Mataimakin firaminstan kasar Sin He Lifeng a jiya Lahadi, ya karfafa wa kamfanonin kasashen waje gwiwar shiga cikin harkokin ci ...