‘Yan Nijeriya Sun Biya Kudin Fansa Naira Tiriliyan 2.23 Ga Masu Garkuwa Da Mutane A Cikin watanni 12 – NBS
Wani sabon bincike da cibiyar kididdigar ayyukan ta'addanci ‘Crime Experience and Security Perception Survey’ (CESPS) da Hukumar Kididdiga ta Kasa...