ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 21, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ba Mu Janye Yajin Aiki Ba – NLC

by Sadiq
2 years ago
NLC

Kungiyar kwadago (NLC), ta bayyana cewa har yanzu ba ta janye yajin aikin da ta fara ba duk da tattaunawar da ta ke yi da gwamnatin tarayya.

NLC ta bayyana haka ne a shafinta na X (Twitter) a ranar Talata.

  • Yajin Aiki: An Cimma Matsaya Tsakanin Gwamnati Da NLC/TUC, Za A Koma Teburin Sulhu
  • Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya Za Ta Ƙara Mafi Ƙarancin Albashi 

“Muna ci gaba da yajin aiki har sai mun ji daga shugabancinmu a tattaunawar da aka shirya yi a yau 4 ga watan Yuni.”

ADVERTISEMENT

A ranar Litinin ne gwamnatin tarayya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kungiyoyin kwadagon NLC da TUC a wani taron gaggawa da ta gudanar.

Ganawar karkashin jagorancin sakataren gwamnatin kasar, George Akume a wani yunkuri na kawo karshen yajin aikin sai abin da hali ya yi da kungiyoyin kwadagon suka fara.

LABARAI MASU NASABA

LEADERSHIP Za Ta Ƙaddamar Da Sashen Aikin Jarida Na Zamani

Mutane 3 Sun Mutu, 13 Sun Jikkata Yayin Da Ake Zargin Sojoji Sun Buɗe Wa Mutane A Gombe

Bangarorin biyu sun shafe sa’oi biyar zuwa shidda suna tattaunawa da juna kuma a karshe sun cimma matsaya a kan wasu batutuwa.

Yajin aikin na kungiyoyin kwadagon ya tsayar da harkokin yau kullum da suka hadar da aikin gwamnati, asibitoci, sufurin jiragen sama da sauransu a Nijeriya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

LEADERSHIP Za Ta Ƙaddamar Da Sashen Aikin Jarida Na Zamani
Manyan Labarai

LEADERSHIP Za Ta Ƙaddamar Da Sashen Aikin Jarida Na Zamani

November 21, 2026
Mutane 3 Sun Mutu, 13 Sun Jikkata Yayin Da Ake Zargin Sojoji Sun Buɗe Wa Mutane A Gombe
Manyan Labarai

Mutane 3 Sun Mutu, 13 Sun Jikkata Yayin Da Ake Zargin Sojoji Sun Buɗe Wa Mutane A Gombe

November 21, 2026
An Gayyaci Tinubu, Atiku, Obi da Wasu Ƴan Takara 3 Muhawarar Shugaban Ƙasa
Manyan Labarai

An Gayyaci Tinubu, Atiku, Obi da Wasu Ƴan Takara 3 Muhawarar Shugaban Ƙasa

November 21, 2026
Next Post
Sojoji Sun Lalata Sansanin ‘Yan Ta’adda A Kaduna Da Katsina

Sojoji Sun Lalata Sansanin 'Yan Ta'adda A Kaduna Da Katsina

LABARAI MASU NASABA

Wadanne Alamu Ne Ganawar Shugabannin Sin Da Rasha Da Amurka Ta Nuna?

Wadanne Alamu Ne Ganawar Shugabannin Sin Da Rasha Da Amurka Ta Nuna?

November 21, 2026
Kasar Sin Ta Lashi Takobin Samar Da Kyakkyawan Yanayi Domin Hadin Gwiwar Kasuwanci Da Australia

Kasar Sin Ta Lashi Takobin Samar Da Kyakkyawan Yanayi Domin Hadin Gwiwar Kasuwanci Da Australia

November 21, 2026
LEADERSHIP Za Ta Ƙaddamar Da Sashen Aikin Jarida Na Zamani

LEADERSHIP Za Ta Ƙaddamar Da Sashen Aikin Jarida Na Zamani

November 21, 2026
An Kaddamar Da Cibiyar Bincike Ta Kasar Sin Da Afirka Domin Bunkasa Musayar Ilimi

An Kaddamar Da Cibiyar Bincike Ta Kasar Sin Da Afirka Domin Bunkasa Musayar Ilimi

November 21, 2026
Trump Ya Bayyana Taron Kolinsu Da Xi Da Putin A Matsayin Daya Daga Taruka Mafi Muhimmanci A Shekaru Da Dama

Trump Ya Bayyana Taron Kolinsu Da Xi Da Putin A Matsayin Daya Daga Taruka Mafi Muhimmanci A Shekaru Da Dama

November 21, 2026
Mutane 3 Sun Mutu, 13 Sun Jikkata Yayin Da Ake Zargin Sojoji Sun Buɗe Wa Mutane A Gombe

Mutane 3 Sun Mutu, 13 Sun Jikkata Yayin Da Ake Zargin Sojoji Sun Buɗe Wa Mutane A Gombe

November 21, 2026
Sojoji Sun Kashe Ƴan ISWAP 21, Takwas Sun Miƙa Wuya

Sojoji Sun Kashe Ƴan ISWAP 21, Takwas Sun Miƙa Wuya

November 21, 2026
An Gayyaci Tinubu, Atiku, Obi da Wasu Ƴan Takara 3 Muhawarar Shugaban Ƙasa

An Gayyaci Tinubu, Atiku, Obi da Wasu Ƴan Takara 3 Muhawarar Shugaban Ƙasa

November 21, 2026
Ƴansanda Sun Fara Farautar Waɗanda Suka Kai Hari Gidan Segun Odegbami

Ƴansanda Sun Fara Farautar Waɗanda Suka Kai Hari Gidan Segun Odegbami

November 21, 2026
Nijeriya Ce Kan Gaba A Afirka Wajen Yawan Mutanen Da Ke Fuskantar Yunwa

Nijeriya Ce Kan Gaba A Afirka Wajen Yawan Mutanen Da Ke Fuskantar Yunwa

November 21, 2026

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.