Suna: Ibrahim Mardiyyah
Mahaifiya: Hajiya Murjanatu
Mahaifi: Ibrahim D. Rufai
Shekara: 5
Makaranta: LYS Academy Bauchi
Aji: Nursery 2
Abincin da na fi so: Shinkafa da Nama
Abin sha da na fi so: Ice cream
Kawa: Fatima Mahmoud Arabi
Burina: In zama Likita
Shawara ga ‘yan’uwa yara: Su rika girmama na gaba
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp