Jimillar kayayyakin da kasar Sin ta shigo da su da wadanda ta fitar ya karu da kashi 6 cikin dari a kudin Yuan cikin watannin takwas na farkon wannan shekara idan aka kwatanta da makamancin lokacin bara, kamar yadda bayanai da aka fitar a ranar Litinin suka nuna. (Yahaya)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp