A yau Juma’a ne aka gudanar da bikin bayar da lambobin yabo masu alaka da ayyukan musayar al’adu na Sin da Faransa a birnin Shanghai, bikin da babban daraktan kamfanin gungun kafofin talabijin da rediyo na kasar Sin CMG, mista Shen Haixiong ya halarta tare da gabatar da jawabi.
Cikin jawabin sa Shen Haixiong ya ce CMG a shirye yake ya ci gaba da bayar da gudummawa, ta karfafa manufofin da za su kai ga gina al’ummar duniya mai makomar bai daya ta hanyar shirya irin wannan ayyuka na musayar al’adu. (Mai fassara: Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp