A yau ne, yayin ziyarar aiki da firaministan kasar Antigua da Barbuda Gaston Browne ya kawo kasar Sin, shugaban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin ko CMG a takaice Shen Haixiong, da ministan harkokin waje, aikin gona, da kasuwanci na Barbuda da Antigua Paul Greene, suka sanya hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa tsakanin CMG da hukumar yada labarai ta Antigua da Barbuda a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Mai fassara: Ibrahim)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp