Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya isa Jihar Katsina tare da gawar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari.
A daidai wannan lokaci, Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ma ya sauka a Filin Jirgin Sama na Umaru Musa Yar’Adua domin tarbar gawar.
- Tinubu Ya Isa Katsina Don Tarbar Gawar Buhari
- Buhari Na Cikin Ƙoshin Lafiya Kwana Ɗaya Kafin Rasuwarsa – Mamman Daura
Za a tafi da gawar tsohon shugaban zuwa Daura, domin yi masa jana’iza tare da binne shi kamar yadda aka tsara.
Cikakken bayani na nan tafe…