• English
  • Business News
Sunday, October 26, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Dalilan Da Ke Nuna Malaman Makaranta Na Da Muhimmaci (5)

by Idris Aliyu Daudawa
6 months ago
makaranta

Malamai suna samar da zaman lafiyar al’umma.

Malaman makaranta suna dora dalibai kan lamurran da suka shafi halaye/dabi’u kamar rage yin hushi/fushi,da nuna kiyayya,da sauran wadansu halaye da suke nuna irin yadda mutum yake ji a fili ba tare da wani bata lokaci ba.Hakan ta sa suke taimakawa dalibai su koyi yadda za su iya daurewa idan suka samu kansu cikin ba tare da an samu bacin rai ba ko fada.

Malaman makaranta suna taimakawa wajen bunkasa al’umma wadanda suma su kan taimaka wajen lamarin zaman lafiya da fahimtar juna ta hanyar shigar da halayen a zukantan na al’umma gaba daya.

In kana bukata a matsayinka na Malamin makaranta hanyar da zaka koyar da yadda za’ayi zaman lafiya a ajinka,sai ka tsara/ shirya darussa akan dauriya,inda zaka nuna muhimmanci ganin girmama al’umma da kuma yin mu’amala,samar da wata dama da su ‘yan makarantar za su yi wa al’umma ayyuka wadanda za su bunkasa fahimtar juna a tsakanin al’umma.

  • Rikicin Filato Ya Sa Makiyaya Yin Asarar Naira Miliyan 300 Cikin Wata 2
  • Dalilan Da Ke Nuna Malaman Makaranta Na Da Muhimmaci (5)

Kara muhimmantar da nuna damuwa kan  damuwar wani abu walau na kirki ko kuma akasin haka wanda ya shafi wani,da bada dama yadda su daliban za su bayyana shawararsu ko yadda suke ganin  muhimmancin  abin da akasin haka,da kuma ganin darajar wasu da tasu shawarar, irin haka na samar da zaman lafiya a cikin aji.

LABARAI MASU NASABA

Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

“Ba Gudu Ba Ja Da Baya Game Da Tsarin “Call-up system” A NPA”

12.Malaman makaranta suna nuna yadda muhimmnci ilimi yake.

Malaman makaranta suna zama abin yin koyi musamman ma saboda lamarin ilimin da al’umma suke karuwa da shi daga gare su.Yada suka maida hankalinsu kan koyon darussan da za su koyar, hakan ya sa daliban abin ya basu sha’awa har abin ya burge su suka fara gane karfi da darajar ilimi, a rayuwa ta yau da kullum.A aji kana iya bada wani labara wanda ya shafi al’amarin iliminka, matsaloli da kuma ci gaban da ka samu ka ,bugu da kari kuma sai ka hada darussa da irin yadda abin yake a duniya, hakanan ka yi bayani kan irin ayyukan da za a iya samu ta bangaren ilimi.

13.Malaman makaranta  suna karkakawa kan yadda al’umma za su bada gudunmawar ci gaban  wuraren da suke

Malaman makaranta suna bada muhimmiyar gudunmawa wajen koyar da yadda su dalibai za su gane cewa suma fa akwai ayyukan da za su yiwa al’ummar domin ci gabansu.In kana koya muhimmancin  yi wa al’umma ayyuka, halaye masu kyau, yadda za su kasance cikin kowane aiki na al’umma. Malaman makaranta sune wadanda za su iya daukar nauyin aiwatar da hakan ga ‘yan kasa wadanda suke da sha’awar yin hakan.

Yadda Malamin makaranta zai cimma  wannan burin:

Koya darussan da suka shafi gida, kasa, da kuma duniya gaba daya.

Ka ba dalibai kwarin gwiwa na kasancewa cikin ayyukan da suka shafi al’umma, da kuma Kamfen da ya shafe su.

Koya masu muhimmacin jefa kuri’a,aikin sa kai,da kuma da kuma sauran ayyuka masu inganta rayuwar al’umma.

14.Malaman makaranta suna samar da suka kamata ga ci gaban karuwar basira abubuwan ci gaba na al’umma

Malaman makaranta suna samar da wani yanayi inda dalibai za su samu damar koyon sabbin dabaru, su yi tunanin da zai samar da wani sabon abu,dauki wani matakin da ana iya samun matsala da kwakwalwa amma idan aka samu nasara akwai karuwa.Irin wannan bada kwarin gwiwa yana bunkasa kowane dalibi ta yadda kirkirar wani abu  da sauki,tare da samar da tunanin da zai bunkasa ci gaban al’umma.

Hanyoyin da Malaman makaranta za su bunkasa  iya kirkirar abubuwa:

Samar da wasu ayyuka wadanda za su ba dalibai samun damar yadda za su bayyana abubuwan ta hanyar bada shawarwari.

Ba dalibai kwarin gwiwa inda za su musayar ra’ayi, yin gwaji,da kuma gabatar da shawarwarinsu.

Bada dama yadda za a shigar da yadda za ayi maganin wata matsala da ke nasaba da kirkira a kowane darussan koyarwa na kowace rana.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum
Manyan Labarai

Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

October 26, 2025
“Ba Gudu Ba Ja Da Baya Game Da Tsarin “Call-up system” A NPA”
Labarai

“Ba Gudu Ba Ja Da Baya Game Da Tsarin “Call-up system” A NPA”

October 26, 2025
Dalilin Da Suka Sa Hisbah Ta Dakatar Da Auren Ƴan TikTok A Kano
Manyan Labarai

Dalilin Da Suka Sa Hisbah Ta Dakatar Da Auren Ƴan TikTok A Kano

October 26, 2025
Next Post

Kungiyar Malaman Jami’o'i Ta Ba Dalibai 164 Tallafin Karatu

LABARAI MASU NASABA

Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

October 26, 2025
Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

October 26, 2025
“Ba Gudu Ba Ja Da Baya Game Da Tsarin “Call-up system” A NPA”

“Ba Gudu Ba Ja Da Baya Game Da Tsarin “Call-up system” A NPA”

October 26, 2025
Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%

Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%

October 26, 2025
Dalilin Da Suka Sa Hisbah Ta Dakatar Da Auren Ƴan TikTok A Kano

Dalilin Da Suka Sa Hisbah Ta Dakatar Da Auren Ƴan TikTok A Kano

October 26, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Ma’aikacin Gwamnati Na Shekarar 2025, Dakta Zacch Adedeji

October 26, 2025
An Yi Taron Tattaunawa Mai Taken “Shugabancin Duniya Da Samun Wadata Tare A Yankin Asiya Da Pasifik” A Beijing

An Yi Taron Tattaunawa Mai Taken “Shugabancin Duniya Da Samun Wadata Tare A Yankin Asiya Da Pasifik” A Beijing

October 26, 2025
Sin Da Amurka Sun Cimma Matsaya Dangane Da Tsare-Tsaren Warware Batutuwan Cinikayya Da Suke Mayar Da Hankali A Kai

Sin Da Amurka Sun Cimma Matsaya Dangane Da Tsare-Tsaren Warware Batutuwan Cinikayya Da Suke Mayar Da Hankali A Kai

October 26, 2025
Sharhi: Wannan Manufar Sin Za Ta Sa Kaimin Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya

Sharhi: Wannan Manufar Sin Za Ta Sa Kaimin Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya

October 26, 2025
Gwamnonin Arewa Sun Jajanta Wa Jihar Neja Kan Fashewar Tankar Mai

Gwamnonin Arewa Sun Jajanta Wa Jihar Neja Kan Fashewar Tankar Mai

October 26, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.