ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, October 23, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Darussa Daga Ramadan Na (1)

by Nuhu Ubale Ibrahim
8 months ago
Ramadan

A cikin watan Ramalana, mumini yana shiga wata babbar makaranta ta tarbiyya wadda take koyar da shi darussa masu zurfi a aikace, ba fatar baki kaÉ—ai ba. Daga cikin manyan darussan da Ramalana ke koyarwa akwai tsayar da salloli na farilla a kan lokutansu, kamar yadda ake tsare azumi daga hudowar alfijir zuwa faÉ—uwar rana.

Kamar yadda ba ya halatta mumini ya karya azumi kafin lokacinsa, haka nan ba ya kamata ya jinkirta salla ko ya yi sakaci da ita bayan lokacinta. Wannan tarbiyya ce ta girmama lokaci, da koyon tsari da biyayya ga umurnin Allah.

  • SAHUR [Falalarsa Da Fa’idojinsa] Na 1
  • SAHUR [Falalarsa Da Fa’idojinsa] Na 2

Azumi yana horar da jiki da ruhi hakuri da kamewa, salla kuma tana gyara zuciya da raya zuciya ta hanyar tsayuwa cikin tawali’u a gaban Ubangiji. Saboda haka, idan aka haÉ—a su biyun, sai su zama cikakkiyar makarantar gyaran mutum gaba É—ayansa, a zahiri da baÉ—ini. Ba abin mamaki ba ne cewa Allah MaÉ—aukakin Sarki Ya haÉ—a siffofin masu khushu’i a salla da masu azumi a wuri guda a cikin AlÆ™ur’ani, musamman a Suratul Ahzab aya ta 35, inda Ya lissafo siffofi masu daraja kamar khushu’i, da azumi, da sadaÆ™a, da kuma tsare mutunci, da kuma yawaita ambatonsa, watau zikiri. Bayan wannan jerin siffofi, sai Ya yi musu alkawarin gafara da lada mai girma.

ADVERTISEMENT

Wannan aya tana nuna cewa ibada a Musulunci ba ta rabu da tarbiyyar halin É—an’adam da tsarkake zuciyarsa ba. Khushu’i a salla alama ce ta nutsuwa da jin girman Allah a zuciya; azumi kuma alama ce ta tsoron Sa da biyayya ga dokokinsa ko da babu wanda ke ganin mutum. Idan mutum ya iya kame kansa daga abin da yake so saboda Allah, to hakan shaida ce ta Æ™arfin ruhinsa da ingancin imaninsa.

Saboda haka, Ramalana ba wai wata ne na jin yunwa da ƙishirwa kaɗai ba; wata ne na gyaran hali, da tsarkake niyya, da daidaita rayuwa bisa tsarin Allah. Duk wanda ya koyi tsare lokutan sallarsa, ya yi azuminsa da tsoron Allah, ya kuma rayu da khushu’i da zikiri, to ya cika wasu daga cikin siffofin da Allah Ya yaba. Irin wannan bawan ne ake yi wa bushara da gafara da lada mai girma, lada ne wanda ya fi duk wata ni’ima ta duniya daraja.

LABARAI MASU NASABA

Hukumar Kula da Gidaje Ta Jihar Kano Ta Yi Jimamin Rasuwar Isma’il Gwammaja

Kosan Waka Ya Rasu, Gwamnan Kano Ya Jajanta Wa Iyalansa

Abu Razina Nuhu Ubale Ibrahim Paki

Ramadan
Nuhu Ubale Ibrahim
+ postsBio
  • Nuhu Ubale Ibrahim
    https://hausa.leadership.ng/author/nuhu-ubale-ibrahim/
    Layya Babbar Ibada A Musulunci Na 1
  • Nuhu Ubale Ibrahim
    https://hausa.leadership.ng/author/nuhu-ubale-ibrahim/
    Karamar Sallah: Sallar Idi A Wajen Musulmi…
  • Nuhu Ubale Ibrahim
    https://hausa.leadership.ng/author/nuhu-ubale-ibrahim/
    SAHUR [Falalarsa Da Fa’idojinsa] Na 23
  • Nuhu Ubale Ibrahim
    https://hausa.leadership.ng/author/nuhu-ubale-ibrahim/
    SAHUR [Falalarsa Da Fa’idojinsa] Na 22

MASU ALAKA

Hukumar Kula da Gidaje Ta Jihar Kano Ta Yi Jimamin Rasuwar Isma’il Gwammaja
Ta’aziyya

Hukumar Kula da Gidaje Ta Jihar Kano Ta Yi Jimamin Rasuwar Isma’il Gwammaja

October 14, 2026
Kosan Waka Ya Rasu, Gwamnan Kano Ya Jajanta Wa Iyalansa
Ta’aziyya

Kosan Waka Ya Rasu, Gwamnan Kano Ya Jajanta Wa Iyalansa

August 2, 2026
Yadda Jariri Ke Koyon Tsotsar Nonon Uwa Kafin Haihuwa
Fatawa

Menene Hukuncin Yin Aure Da Cikin Shege?

June 21, 2026
Next Post
Shugabannin Kasashe Da Na Kungiyoyin Kasa Da Kasa Sun Taya Murnar Bikin Bazara Na Sin

Shugabannin Kasashe Da Na Kungiyoyin Kasa Da Kasa Sun Taya Murnar Bikin Bazara Na Sin

LABARAI MASU NASABA

Babban Jami’in Diflomasiyya Na Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Jamhuriyyar Congo

Babban Jami’in Diflomasiyya Na Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Jamhuriyyar Congo

October 23, 2026
Gwamnatin Kano Ta Rufe Asibitocin KuÉ—i 35

2027: Tinubu Zai Samu Ƙuri’u Masu Yawa A Kano – Gwamna Yusuf

October 23, 2026
Mutane 7 Sun Rasu, 11 Sun Jikkata A Hatsarin Mota A Gombe

Mutane 7 Sun Rasu, 11 Sun Jikkata A Hatsarin Mota A Gombe

October 23, 2026
Xi Jinping Ya Umarci Yin Bakin Kokari Wajen Ceto Mutanen Da Girgizar Kasa Mai Karfin Maki 7.0 Ta Rutsa Da Su A Xizang

Xi Jinping Ya Umarci Yin Bakin Kokari Wajen Ceto Mutanen Da Girgizar Kasa Mai Karfin Maki 7.0 Ta Rutsa Da Su A Xizang

October 23, 2026
Binciken CGTN: Daga Samar Da Tsare-tsare Zuwa Aiwatarwa Tsarin Jagorancin Duniya Na Bukatar Karin Dabaru Na Hakika

Binciken CGTN: Daga Samar Da Tsare-tsare Zuwa Aiwatarwa Tsarin Jagorancin Duniya Na Bukatar Karin Dabaru Na Hakika

October 23, 2026
NUJ Ta Gargadi ‘Yan Jarida Kan YaÉ—a Rahotannin Da Ba Su Da Inganci Kan Cire Limami Kan Tallata Tinubu A Bauchi

NUJ Ta Gargadi ‘Yan Jarida Kan YaÉ—a Rahotannin Da Ba Su Da Inganci Kan Cire Limami Kan Tallata Tinubu A Bauchi

October 23, 2026
Ma’aikatan Lafiya Sun Fara Shirin Tsunduma Yajin Aiki Kan Bashin Alawus Na Wata 19

Ma’aikatan Lafiya Sun Fara Shirin Tsunduma Yajin Aiki Kan Bashin Alawus Na Wata 19

October 23, 2026
Cikakke Kuma Tsattsauran Jagoranci A Kanta Dabarar JKS Ce Ta Gina Kanta

Cikakke Kuma Tsattsauran Jagoranci A Kanta Dabarar JKS Ce Ta Gina Kanta

October 23, 2026
Shugaba Xi Ya Aike Da Sako Ga Dandalin Xiongan Na 2026

Shugaba Xi Ya Aike Da Sako Ga Dandalin Xiongan Na 2026

October 23, 2026
Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

October 23, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.