Wasu da ba a bayyana adadinsu ba na dukkan fursunonin ‘yan Boko Haram da ke gidan kurkukun Kuje da ke Abuja sun tsere bayan wani hari da aka kai a daren ranar Talata.
Ministan tsaro, Manjo Janar Bashir Magashi (rtd), ne ya bayyana hakan ga manema labarai a fadar shugaban kasa, a ranar Laraba bayan kammala taron mako-mako na majalisar zartarwa ta tarayya a fadar gwamnati da ke Abuja.
Akwai yuyuwar samun karin Cikakkun bayanai daga baya…