Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC), sun kama tsohon gwamnan Jihar Taraba, Darius Ishaku, bisa zargin badaƙalar Naira biliyan 27.
Rahotanni sun nuna cewa an kama Ishaku a gidansa da ke Abuja da safiyar ranar Juma’a.
- Jami’an Tsaro Sun Ceto Manoma 6 Da Aka Sace A Katsina
- Wakili: Kasar Sin Tana Adawa Da Duk Wani Harin Wuce Gona Da Iri Kan Fararen Hula
Kakakin EFCC, Dele Oyewale, ya tabbatar da kamen, amma ya ki bayar da cikakken bayani.
Cikakken bayani na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp