Hukumar Yaki da Masu Yi Wa Tattalin Arziki Zagon Kasa (EFCC), ta gayyaci tsohon gwamnan Jihar Benuwe, Samuel Ortom domin amsa tambayoyi.
Ortom, wanda ya ziyarci ofishin hukumar yaki da ke Makurdi tun da safiyar ranar Talata, amma daga bisani suka tsare shi na tsawon awanni har zuwa lokacin hada wannan rahoto yana hannunsu.
- Abba Ya Aike Wa Majalisar Dokokin Kano Sunan Mutum 19 Da Zai Nada Kwamishinoni
- Mawakin Amurka Ya Mutu Yana Tsaka Da Cashewa
Ana tunanin hukumar na tuhumar tsohon gwamnan ne da zargin tafka rashawa.
Talla
Kazalika an umarci ‘yan jarida da su fice daga harabar ofishin hukumar.
Cikakken bayani na tafe…
Talla