Gobara ta lakume kimanin shaguna 42 a Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa, Bauch (ATBU), gobarar ta lakume dukiyoyi da Dama.
Rukunin Shagunan suka kone, suna nan bayan Dakunan Kwanan Mata dake a Jami’ar dake Yelwa.
Gobarar wacce Kamfanin labarai na Dimokuradiyya ya rahoto, ya bayyana cewa gobarar ta faro ne daga wani shago guda daya, a dalilin wutar lantarki.
Lamarin ya faru ne a farkon safiyar ranar Laraba.