ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 14, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
3 years ago
Goron Juma'a

Goron Juma'a

Jama’ar barkanku da juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A, Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa.

A yau ma muna dauke da sakonnin gaishe-gaishenku wanda kuka aiko mana, sai dai kafin na je ga sakonnin naku sai na mika sakon gaisuwa na musamman zuwa ga Fadila Lamido, Zahra’u Abubakar (Dr. Zarah), da sauran ma’abota shafin Taskira irin su; Akwai Auwal Abdullahi Umar kiru, Maryam Rabiu Maman Nahna, Abdullahi Muhammad Brigade Gama, Musbahu Muhammad Goran Dutse, Mas’ud Saleh Dokadawa, Amina Mu’awiya Mukhtar, Mansur Usman Sufi (Sarkin yakin marubutan Yaki). Da dukkanin ma’abota shafin Taskira.

  • Ministocin Wajen Kasashen Sin Da Rasha Da Pakistan Da Iran Sun Tattauna Game Da Batun Afghanistan
  • Amurka Za Ta Iya Daidaita Batun Bazuwar Bayanan Sirri Kuwa?

Yanzu kuma zan je sakonnin da aka aiko kamar haka:

ADVERTISEMENT

*Sako daga Zahra’u Abubakar (Dr Zahra) Karamar Hukumar Nassarawa Gama-D Jihar Kano:*

Sakon barka da Juma’a da farko ina gaida Habibee Ahmed Rufa’i Gobir, da fatan yayi juma’a afiya. Ina Mika sakon barka da juma’a na zuwa ga Malam Abubakar Adamu Gwani , Imam Mahma da Siyama da fatan duk sun yi Juma’a lafiya, sannan ina Mika sakon barka da Juma’a na zuwa ga Jamila Sani dake Lagos , Ina gaida Hajara Jaafar dake Kaduna, Ina gaida Nafisa Sulaiman da ke Tudun Yola, Ina mika sakon barka da Juma’a na zuwa ga Garzali Mai fada Ali, Ina gaida Yara na da kanne na abun Alfahari na, Nihal, Haneefat, Musaddik da Anur Allah yayi wa Rayuwar su Albarka, a karshe Ina mikaa sakon barka da juma’a na zuwa ga Lu’u Lu’u panmee  Abdullahi Adamu Gwani (Mai Nasara) Da fatan dukkaninsu sun yi Juma’a lafiya.

LABARAI MASU NASABA

Zargin Kisan Kiristoci: Dalilan Da Ya Sa Trump Ba Zai Iya Kai Wa Nijeriya Hari Ba

Matsalar Tsaro: Yadda Dabarun Uba Sani Suka Mayar Da Tsoro Zuwa Kyakkyawar Fata A Jihar Kaduna

*Sako daga Habiba Idris Kwanar Jaba:*

Ina gaida masoyina abun alfaharina, wanda ya zamo shi kadai babu wani Abnur Hayatu, da fatan yayi juma’a lafiya. Sakon juma’a na gaba zuwa ga kawayena irinsu Shafa’atu da lubcy, da su Mero gayu da sauran kawayena ina fatan sun yi juma’a lafiya.

*Sako daga Kabeer Ilyasu Jihar Katsina:*

Ina gaida Mahaifana su ne farko, sannan kannena da ‘yan uwa na kamar su Zahraddeen, Auwal, Aliyu, Sabeer, da Aisha da fatan sun yi juma’a lafiya.

*Sako daga Maryama Suraj Jihar Sokoto:*

Sakon Goron juma’a zuwa ga Sadeek da Salimat Kk, da Yaya Abbas, yaya Hashim, Yaya Fu’ad. Ina gaida Kawar tsokanata Mummy da kanwarta Ummi, da wata kawar tawa Zainabu Abu me tagwayen suna, sai Zuhra yarinya me kyau da fatan sun yi juma’a lafiya. Sannan ina gaida Malamina Malam Hassan Sa’eed da kanwarsa Amina Sa’eed da fatan su ma sun yi juma’a lafiya.

*Sako daga Nura Ahmad (Na kowa) Jihar Kaduna:*

Ina gaida Jibson dan small, ina gaida Tahir Jarumin Maza, Ina gaida Shehi dan gaske, da mahaifiyata da mahaifina da kannena da sauran yayyena da kowa na gidanmu ina gaishe su, ina kuma gaida abokaina na layinmu baki daya dana makaranta da fatan sun yi juma’a lafiya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Zargin Kisan Kiristoci: Dalilan Da Ya Sa Trump Ba Zai Iya Kai Wa Nijeriya Hari Ba
Manyan Labarai

Zargin Kisan Kiristoci: Dalilan Da Ya Sa Trump Ba Zai Iya Kai Wa Nijeriya Hari Ba

November 12, 2025
Majalisa Na Binciken Kwangilar Titin Naira Biliyan 1.46 Da Aka Yi Watsi Da Shi A Kaduna
Rahotonni

Matsalar Tsaro: Yadda Dabarun Uba Sani Suka Mayar Da Tsoro Zuwa Kyakkyawar Fata A Jihar Kaduna

November 8, 2025
Jerin Gwarazan Taurarinmu!
Rahotonni

Jerin Gwarazan Taurarinmu!

November 7, 2025
Next Post
Likitoci Sun Ja Daga A Kan Dokar Yin Aiki Na Shekara Biyar

Likitoci Sun Ja Daga A Kan Dokar Yin Aiki Na Shekara Biyar

LABARAI MASU NASABA

Xi Jinping Ya Gana Da Sarkin Thailand

Xi Jinping Ya Gana Da Sarkin Thailand

November 14, 2025
BUK Za Ta Kafa Cibiyar Horas da Aikin Jarida da Sabbin Kafofin Sadarwa Na Zamani

BUK Za Ta Kafa Cibiyar Horas da Aikin Jarida da Sabbin Kafofin Sadarwa Na Zamani

November 14, 2025
Babban Taron Kawancen Sin Da Afirka Ya Nuna Hadin Gwiwa Kan Gudanar Da Tsarin Shugabancin Duniya Na Bai-Daya

Babban Taron Kawancen Sin Da Afirka Ya Nuna Hadin Gwiwa Kan Gudanar Da Tsarin Shugabancin Duniya Na Bai-Daya

November 14, 2025
Sin Ta Yi Tsokaci Kan Kalaman Da Firaministar Japan Takaichi Sanae Ta Yi A Kanta

Sin Ta Yi Tsokaci Kan Kalaman Da Firaministar Japan Takaichi Sanae Ta Yi A Kanta

November 14, 2025
Tsohon Gwamnan Anambra, Willie Obiano, Ya Rasu Yana Da Shekaru 70

Tsohon Gwamnan Anambra, Willie Obiano, Ya Rasu Yana Da Shekaru 70

November 14, 2025
ADC Ta Tsara Ka’idojin Da Shugabanninta Za Su Bi Don Tunkarar Zaben 2027

ADC Ta Tsara Ka’idojin Da Shugabanninta Za Su Bi Don Tunkarar Zaben 2027

November 14, 2025

Rikicin PDP: Fiye Da Wakilai 3,000 Ne Za Su Raba Gardama A Babban Taron Jam’iyyar

November 14, 2025
Kasar Sin Ta Kara Azamar Kirkiro Da Fasahar Sadarwar 6G

Kasar Sin Ta Kara Azamar Kirkiro Da Fasahar Sadarwar 6G

November 14, 2025
GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

November 14, 2025
Kalubalantar Ka’idar “Kasar Sin Daya Tak A Duniya” Tamkar Wasa Da Wuta Ne

Kalubalantar Ka’idar “Kasar Sin Daya Tak A Duniya” Tamkar Wasa Da Wuta Ne

November 14, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.