• English
  • Business News
Saturday, August 23, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
2 years ago
in Al'adu
0
Goro
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Jama’a barkanku da Juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A. Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa. Kamar kowanne mako shafin na tafe da sakonnin da kuka aiko mana, sai dai za mu bude kadan daga cikin sakonnin da kuka aiko mana kamar haka:

Sako daga Usman 440 Wuse Zone-4 Abuja 0708 785 1629:
Slm.. Sakon barka da Juma’a da farko ina yi ma dukkan musulmin duniya barka da juma’a ina gaida yaya na Auwal, Ramlat, Muhamad Aminatu, Aishatu, Musa Abdullahi da Mamansu Nana Yalwati bayan Nepa Malumfashi Kt, don Allah a buga mani sakn nan.

Sako daga Zeenat Idris Jihar Bauchi:
Ina mika sakon Goron Juma’a ga dukkanin iyalanmu baki daya, ina gaida al’ummar musulmin duniya, ina gaida kawayena da saura ‘yan school dinmu, ina gaida kannena da yayyena baki daya, da fatan sun yi bikin sallah lafiya, Allah yannuna mana babbar sallah lafiya, kuma da fatan kowa zai yi kwalliyar juma’a tare da yin sallar juma’a lafiya.

Sako daga Aina’u Ibrahim Jihar Kaduna:
ina gaida masoyina duniyata gaba daya Khaleed, ina gaida Nauwara, da Habibah, da zulaihat da sajida da fatan za su yi juma’a lafiya, sakon barka da sallah ga ‘yan gidanmu da fatan kowa yayi sallah lafiya Allah ya maimaita mana Amin.

Sakon daga Sa’id Ahmad Sa’id (SAS) Jihar Katsina:
Ina gaida abokaina ina gaida mahaifana da ‘yan Club dinmu, ina gaida Aisha da Husnah, ina gaida Mujahid da Anwar da Saleem da fatan za su yi sallar Juma’a lafiya.

Labarai Masu Nasaba

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A 8-8-2025

Sako daga Hajiya Talatu Munjibir:
Ina yi wa duk al’ummar musulmi na fadin duniya barka da juma’a, kuma ina yi wa iyalaina barka da Sallah, da fatan kowa zai yi juma’a lafiya.

Sako daga Mamuda Al’amin Jihar Kaduna:
Ina gaida masoyiyata Farida ‘yar beauty, ina gaida kannen farida da yayyenta, ina gaida iyayena da iyayen Farida, ina gaida duk wanda ya ke kaunar Farida ina gaishe shi, sannan ina gaida kaina da kaina, ina yi wa kowa barka da juma’a.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

An Sanya Sunan Pele Cikin Kamus A Brazil

Next Post

Rikicin Sudan Zai Tilasta Sama Da Mutum 800,000 Gudun Hijira –MDD

Related

GORON JUMA’A
Goron Juma'a

GORON JUMA’A

1 week ago
GORON JUMA’A 8-8-2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 8-8-2025

2 weeks ago
2027: An Samu Ruɗani Kan Buƙatar Yi Wa ADA Rajista Don Ta Zama Jam’iyya
Goron Juma'a

2027: An Samu Ruɗani Kan Buƙatar Yi Wa ADA Rajista Don Ta Zama Jam’iyya

2 months ago
GORON JUMA’A 16/05/2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 20-06-2025

2 months ago
Bambancin Bukukuwan Sallar Bara Da Ta Bana
Al'adu

Bambancin Bukukuwan Sallar Bara Da Ta Bana

3 months ago
GORON JUMA’A 09/05/2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 30-03-2025

3 months ago
Next Post
Rikicin Sudan Zai Tilasta Sama Da Mutum 800,000 Gudun Hijira –MDD

Rikicin Sudan Zai Tilasta Sama Da Mutum 800,000 Gudun Hijira –MDD

LABARAI MASU NASABA

2027: ‘Yan Siyasa Sun Yi Watsi Da Gargadin INEC, Sun Ci Gaba Da Yakin Neman Zabe

2027: ‘Yan Siyasa Sun Yi Watsi Da Gargadin INEC, Sun Ci Gaba Da Yakin Neman Zabe

August 23, 2025
Zaben Cike Gurbi: Tinubu Ya Lalata Tsarin Zaben Nijeriya — ADC

Zaben Cike Gurbi: Tinubu Ya Lalata Tsarin Zaben Nijeriya — ADC

August 23, 2025
Masana Sun Gano Dalilan Da Ke Taimaka Wa Ballewar Daurarru A Gidan Yari

Masana Sun Gano Dalilan Da Ke Taimaka Wa Ballewar Daurarru A Gidan Yari

August 23, 2025
Wajibi Ne Sassan Kasa Da Kasa Su Raya Ruhin Jin Kan Bil’adama

Wajibi Ne Sassan Kasa Da Kasa Su Raya Ruhin Jin Kan Bil’adama

August 22, 2025
UNICEF Na Neman Naira Biliyan 240 Don Ayyukan Agaji A Nijeriya

UNICEF Na Neman Naira Biliyan 240 Don Ayyukan Agaji A Nijeriya

August 22, 2025
Sin Ta Samu Karin Kamfanoni Kusan Miliyan 20 A Cikin Shirin Shekaru Biyar Karo Na 14

Sin Ta Samu Karin Kamfanoni Kusan Miliyan 20 A Cikin Shirin Shekaru Biyar Karo Na 14

August 22, 2025
Ɓarayin Waya Sun Hallaka Ɗalibin ATAP A Bauchi

Ɓarayin Waya Sun Hallaka Ɗalibin ATAP A Bauchi

August 22, 2025
JAMB Ta Kaddamar Da Kwamitin Bincike Kan Satar Jarabawa

JAMB Ta Kaddamar Da Kwamitin Bincike Kan Satar Jarabawa

August 22, 2025
Wadanda Suka Mutu A Wani Hadarin Ginin Gada A Sin Sun Karu Zuwa 12

Wadanda Suka Mutu A Wani Hadarin Ginin Gada A Sin Sun Karu Zuwa 12

August 22, 2025
Raguwar Hauhawar Farashi: ‘Yan Nijeriya Da ‘Yan Kasuwa Ba Su Ga Saukin A Zahirance Ba

Raguwar Hauhawar Farashi: ‘Yan Nijeriya Da ‘Yan Kasuwa Ba Su Ga Saukin A Zahirance Ba

August 22, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.