ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 15, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Bilkisu Tijjani
2 years ago
Goron Juma'a

Goron Juma'a

Jama,a barkammu da juma,a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na Goron Juma,a. Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gashensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki na kusa, da na nesa. A you ma ina dauke da wasu sakonnin gashe-gashen, sai dai kuma kafin na je ga sakonnin masu karatu da  suka aiko, sai na fara da mika tawa gaisuwar zuwa ga dukkannin ma’aikatan wannan gidan jarida mai albarka ta LEADERSHIP HAUSA, musamman ma Editana Abdulrazak Yahuza Jere, da fatan anyi sallar juma’a lafiya, kuma da fatan an yi kwalliyar juma’a tare da kaiziyara lafiya. Sai sakonnin da kuka aiko kamar haka.

Sako daga Habiba Tijjani:

Assalaikum alaikum!

ADVERTISEMENT

Al’umar musulmi baki daya, ina yiwa kowa fatan alkhairi tare da fatan anyi sallar juma’a lafiya Allah ya maimaita mana. Ina gaida iyaye na mamana da babana ina musu fatan alkhairi da fatan sunyi sallar juma’a lafiya Allah ya maimaita mana. Sannan kuma ina gaida ‘yan uwana kannena da fatan sunyi sallar juma’a lafiya. Ina gaida kannan mamana da kannan babana tare da yi musu fatan anyi sallar juma’a lafiya. Sannan ina gaida ‘yan uwa da abokan arziki da fatan kowa yana cikin koshin lafiya tare da barka da juma’a.

Sako daga Ya’u Yahya, Kano

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

A wannan babbar rana ta Juma’a, ina so na mika sakon gaisuwata ga iyayena da kuma mai dakina Sahura.

Haka zalika, ina gaida abokaina; musamman wadanda muka taso tare tun muna kanana da kuma wadanda muke yin hurdodin kasuwanci tare da su a halin yanzu, a cikinsu akwai Manu mai shadda, Malam Kahaye, Salisu Bera, Sunusi Faza da Yahya Babawo.

Kazalika, cikin abokan da muka taso da akwai Auwalu Salisu, Musbahu Maskito, Tijjani Kyaran, Sabi’u Nanu, Kabiru Warwara da kuma Sagiru Jinnau. Dukkaninsu, ina miko gaisuwa ta musamman a gare su.

Sannan, ba zan manta yayye da kannena ba, akwai yayata Ummulkhairi da Zainab da Rabi da kuma Aisha. Sai kuma kannena, Hajara da Bintu da Zaliha da Fatima baby da kuma Manfusa, dukkaninsu da fatan suna cikin koshin lafiya; Allah ya sa haka, amin.

Jama’a barkammu da juma,a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na Goron Juma,a. Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gashensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki na kusa, da na nesa. A you ma ina dauke da wasu sakonnin gashe-gashen, sai dai kuma kafin na je ga sakonnin masu karatu da  suka aiko, sai na fara da mika tawa gaisuwar zuwa ga dukkannin ma’aikatan wannan gidan jarida mai albarka ta LEADERSHIP HAUSA, musamman ma Editana Abdulrazak Yahuza Jere, da fatan anyi sallar juma’a lafiya, kuma da fatan an yi kwalliyar juma’a tare da kaiziyara lafiya. Sai sakonnin da kuka aiko kamar haka.

Sako daga Habiba Tijjani:

Assalaikum alaikum!

Al’umar musulmi baki daya, ina yiwa kowa fatan alkhairi tare da fatan anyi sallar juma’a lafiya Allah ya maimaita mana. Ina gaida iyaye na mamana da babana ina musu fatan alkhairi da fatan sunyi sallar juma’a lafiya Allah ya maimaita mana. Sannan kuma ina gaida ‘yan uwana kannena da fatan sunyi sallar juma’a lafiya. Ina gaida kannan mamana da kannan babana tare da yi musu fatan anyi sallar juma’a lafiya. Sannan ina gaida ‘yan uwa da abokan arziki da fatan kowa yana cikin koshin lafiya tare da barka da juma’a.

Sako daga Ya’u Yahya, Kano

A wannan babbar rana ta Juma’a, ina so na mika sakon gaisuwata ga iyayena da kuma mai dakina Sahura.

Haka zalika, ina gaida abokaina; musamman wadanda muka taso tare tun muna kanana da kuma wadanda muke yin hurdodin kasuwanci tare da su a halin yanzu, a cikinsu akwai Manu mai shadda, Malam Kahaye, Salisu Bera, Sunusi Faza da Yahya Babawo.

Kazalika, cikin abokan da muka taso da akwai Auwalu Salisu, Musbahu Maskito, Tijjani Kyaran, Sabi’u Nanu, Kabiru Warwara da kuma Sagiru Jinnau. Dukkaninsu, ina miko gaisuwa ta musamman a gare su.

Sannan, ba zan manta yayye da kannena ba, akwai yayata Ummulkhairi da Zainab da Rabi da kuma Aisha. Sai kuma kannena, Hajara da Bintu da Zaliha da Fatima baby da kuma Manfusa, dukkaninsu da fatan suna cikin koshin lafiya; Allah ya sa haka, amin.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

November 14, 2025
GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

November 7, 2025
Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

October 3, 2025
Next Post
Gwamnatin Tarayya Za Ta Kafa Cibiyar Bunkasa Hakar Ma’adanai

Gwamnatin Tarayya Za Ta Kafa Cibiyar Bunkasa Hakar Ma’adanai

LABARAI MASU NASABA

Kuri’un Jin Ra’ayi Na CGTN Sun Shaida Adawar Sassan Kasa da Kasa Da Burin Masu Tsattsauran Ra’ayi Na Japan Na Ruguza Odar Kasa Da Kasa Ta Bayan Yakin Duniya Na 2 Dangane Da Batun Taiwan

Kuri’un Jin Ra’ayi Na CGTN Sun Shaida Adawar Sassan Kasa da Kasa Da Burin Masu Tsattsauran Ra’ayi Na Japan Na Ruguza Odar Kasa Da Kasa Ta Bayan Yakin Duniya Na 2 Dangane Da Batun Taiwan

November 15, 2025
Hukumar Kwallon Kafa Ta Kasar Turkiyya Ta Dakatar Da ‘Yan Wasa 1024 Saboda Laifin Caca

Hukumar Kwallon Kafa Ta Kasar Turkiyya Ta Dakatar Da ‘Yan Wasa 1024 Saboda Laifin Caca

November 15, 2025
Sin Ta Bayyana Damuwa Dangane Da Matakin Amurka Na Ingiza Daftarin Tsawaita Aikin Tawagar UNISFA 

Sin Ta Bayyana Damuwa Dangane Da Matakin Amurka Na Ingiza Daftarin Tsawaita Aikin Tawagar UNISFA 

November 15, 2025
Za A Yi Gwanjon Rigunan Messi Na Gasar Kofin Duniya Ta 2022 Da Kudi Tsagwagwa

Ina Son Kasancewa Cikin Koshin Lafiya Kafin Buga Gasar Kofin Duniya Na Shekarar 2026 – Messi

November 15, 2025
Za A Wallafa Makalar Xi Game Da Gina Sabbin Ginshikan Samar Da Ci Gaban Kasa Masu Inganci

Za A Wallafa Makalar Xi Game Da Gina Sabbin Ginshikan Samar Da Ci Gaban Kasa Masu Inganci

November 15, 2025
Duk Niyyar Da Mutum Ya Shigo Da Ita Kannywood Ita Za Ta Bi Shi —HAUWA KUJAMA

Duk Niyyar Da Mutum Ya Shigo Da Ita Kannywood Ita Za Ta Bi Shi —HAUWA KUJAMA

November 15, 2025
Sin Ta Sha Alwashin Bunkasa Goyon Bayan Juna Tsakaninta Da Saliyo

Sin Ta Sha Alwashin Bunkasa Goyon Bayan Juna Tsakaninta Da Saliyo

November 15, 2025
Da Ɗumi-ɗumi: PDP Ta Kori Wike, Fayose, Anyanwu Da Wasu Mutane 7

Da Ɗumi-ɗumi: PDP Ta Kori Wike, Fayose, Anyanwu Da Wasu Mutane 7

November 15, 2025
An Gabatar Da Sabuwar Hanyar Raya Hadin Gwiwar Tattalin Arziki Da Cinikayya A Tsakanin Sin Da Afirka

An Gabatar Da Sabuwar Hanyar Raya Hadin Gwiwar Tattalin Arziki Da Cinikayya A Tsakanin Sin Da Afirka

November 15, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Amurka Da Ta Yi Taka-tsantsan Da Batun Yankin Taiwan 

Sin Ta Yi Kira Ga Amurka Da Ta Yi Taka-tsantsan Da Batun Yankin Taiwan 

November 15, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.