• English
  • Business News
Friday, May 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Goron Juma’a

by Rabi'at Sidi Bala
11 months ago
in Goron Juma'a
0
Goron Juma’a
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Jama’ar barkanku da juma’a, barkan ku da kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A, Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa.

A yau ma muna É—auke da sakonnin gaishe-gaishenku wanda kuka aiko mana, sai dai kafin na je ga sakonnin naku sai na mika sakon gaisuwa na musamman zuwa ga Fadila Lamixo, Zahra’u Abubakar (Dr. Zarah), da sauran ma’abota shafin Taskira irin su;

Akwai Auwal Abdullahi Umar kiru, Maryam Rabiu Maman Nahna, Abdullahi Muhammad Brigade Gama, Musbahu Muhammad Goran Dutse, Mas’ud Saleh Dokadawa, Amina Mu’awiya Mukhtar, Mansur Usman Sufi (Sarkin yakin marubutan Yaki). Da dukkanin ma’abota shafin Taskira.

  • Zargin Badakala: Emifiele Ya Sake Shiga Tsaka Mai Wuya Kan Dala Miliyan 6
  • Bauchi Za Ta Gudanar Da ZaÉ“en Shugabannin Ƙananan Hukumomi A Watan Agusta

Yanzu kuma zan je sakonnin da aka aiko kamar haka:

Sako daga Maryama Suraj Jihar Sokoto:

Labarai Masu Nasaba

GORON JUMA’A 28-03-2025

GORON JUMA’A 14-02-2025

Sakon Goron juma’a zuwa ga Sadeeq da Salimat Kk, da Yaya Abbas, yaya Hashim, Yaya Fu’ad. Ina gaida Ƙawar tsokanata

Mummy da Æ™anwarta Ummi, da wata Æ™awar tawa Zainabu Abu me tagwayen suna, sai Zuhra yarinya me kyau da fatan sun yi juma’a lafiya. Sannan ina gaida Malamina Malam Hassan Sa’eed da qanwarsa Aminaa S’eed da fatan su ma sun yi juma’a lafiya.

Saƙo daga Nura Ahmad (Na kowa) Jihar Kaduna:

Ina gaida Jibson É—an Small, ina gaida Tahir Jarumin Maza, Ina gaida Shehi dan gaske, da mahaifiyata da mahaifina da Æ™annena da sauran yayyena da kowa na gidanmu ina gaishe su, ina kuma gaida abokaina na layinmu baki daya dana makaranta da fatan sun yi juma’a lafiya.

SaÆ™o daga Zahra’u Abubakar (Dr Zahra)

Karamar Hukumar Nassarawa Gama-D

Jihar Kano:

Sakon barka da Juma’a da farko ina gaida Habibee Ahmed Rufa’i Gobir, da fatan yayi juma’a afiya. Ina Miqa sakon barka da juma’a na zuwa ga Malam Abubakar Adamu Gwani, Imam Mahma da Siyama da fatan duk sun yi Juma’a lafiya, sannan ina mika sakon barka da Juma’a na zuwa ga Jamila Sani dake Lagos, Ina gaida Hajara Ja’afar da ke Kaduna, Ina gaida Nafisa Sulaiman da ke Tudun Yola, Ina mika sakon barka da Juma’a na zuwa ga Garzali mai fada Ali, Ina gaida Yara na da qanne na abun Alfahari na, Nihal, Haneefat, Musaddiq da Anur Allah yayi wa rayuwar su Albarka, a Æ™arshe Ina mika sakon barka da juma’a na zuwa ga Lu’u Lu’u panmee Abdullahi Adamu Gwani (Mai Nasara) Da fatan dukkaninsu sun yi Juma’a lafiya.

 

Saqo daga Habiba

Idris Kwanar Jaba:

Ina gaida masoyina abun alfaharina, wanda ya zamo shi kadai babu wani Abnur Hayatu, da fatan yayi juma’a lafiya. Saqon juma’a na gaba zuwa ga Æ™awayena irinsu Shafa’atu da lubcy, da su Mero gayu da sauran qawayena ina fatan sun yi juma’a lafiya.

 

Sako daga Kabeer Ilyasu Jihar Katsina:

Ina gaida Mahaifana su ne farko, sannan qannena da ‘yan uwa na kamar su Zahraddeen, Auwal, Aliyu, Sabeer, da Aisha da fatan sun yi juma’a lafiya.


Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

Tags: GaisuwaGoron Juma'a
ShareTweetSendShare
Previous Post

Sashen Sufurin Jiragen Kasa Na Sin Ya Yi Jigilar Fasinjoji Biliyan 1.73 Tsakanin Janairu Zuwa Mayun Bana

Next Post

Sin: A Bara Darajar Cinikayya Tsakanin Kasashen Shiyya Karkashin RCEP Ta Kai Dala Triliyan 5.6

Related

GORON JUMA’A
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 28-03-2025

1 month ago
GORON JUMA’A
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 14-02-2025

3 months ago
GORON JUMA’A 12-12-2024
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 9-01-2025

4 months ago
GORON JUMA’A 12-12-2024
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 3-01-2025

4 months ago
GORON JUMA’A 12-12-2024
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 12-12-2024

5 months ago
GORON JUMA’A 30-08-2024
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 6/9/2024

8 months ago
Next Post
Sin: A Bara Darajar Cinikayya Tsakanin Kasashen Shiyya Karkashin RCEP Ta Kai Dala Triliyan 5.6

Sin: A Bara Darajar Cinikayya Tsakanin Kasashen Shiyya Karkashin RCEP Ta Kai Dala Triliyan 5.6

LABARAI MASU NASABA

Haraji: Amurka Ta Kama Hanyar Durkusar Da Kanta

Haraji: Amurka Ta Kama Hanyar Durkusar Da Kanta

May 9, 2025
Kotu Ta ÆŠage Shari’ar Yahaya Bello Zuwa 26 Ga Yuni Don Yanke Hukunci

Kotu Ta ÆŠage Shari’ar Yahaya Bello Zuwa 26 Ga Yuni Don Yanke Hukunci

May 9, 2025
Masana Sun Bayyana Ingancin TELA Maize Ga Rayuwar Al’umma

Masana Sun Bayyana Ingancin TELA Maize Ga Rayuwar Al’umma

May 9, 2025
Hada-hadar Cinikayyar Waje Ta Kasar Sin Ta Karu Da Kaso 5.6 Bisa Dari A Watan Afirilu

Hada-hadar Cinikayyar Waje Ta Kasar Sin Ta Karu Da Kaso 5.6 Bisa Dari A Watan Afirilu

May 9, 2025
Hukumar Raya Arewa Maso Yamma Ta Soke Shirin Tallafin Karatun Ƙasashen Waje

Hukumar Raya Arewa Maso Yamma Ta Soke Shirin Tallafin Karatun Ƙasashen Waje

May 9, 2025
GORON JUMA’A 09/05/2025

GORON JUMA’A 09/05/2025

May 9, 2025
Sin Da Rasha Za Su Karfafa Hadin Gwiwa Don Kare Karfin Ikon Dokokin Duniya

Sin Da Rasha Za Su Karfafa Hadin Gwiwa Don Kare Karfin Ikon Dokokin Duniya

May 9, 2025
Shugaban Kasar Sin Xi Jinping Ya Halarci Bukukuwan A Moscow

Shugaban Kasar Sin Xi Jinping Ya Halarci Bukukuwan A Moscow

May 9, 2025
AIRLIN Ta Buƙaci Ƴan Arewa Su Ƙara Ƙaimi Wajen Rijistar Katin Zaɓe Da Na Shaidar Ɗan Ƙasa 

AIRLIN Ta Buƙaci Ƴan Arewa Su Ƙara Ƙaimi Wajen Rijistar Katin Zaɓe Da Na Shaidar Ɗan Ƙasa 

May 9, 2025
Rabe-Raben Aikin Hajji Da Abubuwan Da Aka Halasta Ga Mahajjaci

Rabe-Raben Aikin Hajji Da Abubuwan Da Aka Halasta Ga Mahajjaci

May 9, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.