• English
  • Business News
Sunday, October 19, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
3 years ago
Goron Juma'a

Goron Juma'a

Jama’a barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A, shafin da ke bai wa kowa damar aiko da sakonnin gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa.

Barkanku da wannan ranata Juma’a da fatan kowa zai yi juma’a lafiya, ko kuma fatan an sakko lafiya.

  • Kogin Kumadugu Ya Yi Ambaliya Karon Farko Cikin Shekara 100 A Yobe
  • Firaministan Habasha Ya Kaddamar Da Dakin Adana Kayan Kimiyya Da Fasaha Da Kasar Sin Ta Samar

Kafin na je ga sakonni masu karatu zan fara mika sakon barka da juma’a ta zuwa ga ‘yan’uwana da abokan aikina, sakon barka da juma’a zuwa ga Editana Abdulrazak Yahuza Jere tare da sauran ma’aikatan wannan gida na Jaridar Leadership Hausa baki daya.

Sakon Barka da Juma’a ga Fadila Aliyu Musa, da ‘Yantawagar Shafin Taskira fatan kowa yana cikin koshin lafiya, fatan kuma an yi sallar juma’a lafiya.

Yanzukuma zan je ga sakonnin da aka aiko kamar haka:

LABARAI MASU NASABA

Matsalar Tsaro: Janar Irabor Ya Nemi A Sa Dokar Ta-baci A Wasu Sassan Nijeriya

Masana Sun Bayyana Yadda Za A Magance Ficewar Kamfanoni Da Masana’antu Daga Nijeriya

Assalamu aikum. LEADERSHIP Hausa, damar da kuka ba mu domin sada zumunci ga ‘yan’uwa da abokan arziki babban abu ne, Allah ya kara wa wannan Jaridan tamu farin jini da daukaka a fadin duniya baki daya. Da farko, ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga babana Alhaji Bello Abubakar, sai kuma matarsa Hajiya Bilkisu Bello Abubakar, tare da ‘ya’yansu Hafiz Bello Abubakar, da Hauwa Bello Abubakar, da kuma Mustapha Bello Abubakar, da Fatima Bello mamanmu wato Hajiya Bilkisu Bello Abubakar kamar su Hajiya Safiya Ahmad Yabo, sai kuma Hajiya Sa’adatu Ali Haruna, da Hajiya Halimatu Abbas Bella, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Hajiya Hauwa Abbas Bello. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a. Daga Mas’ud Bello, Sakkwato. 08061517783

Salam. Ina so in mika sakon barka da Juma’a ga dukkan abokaina kamar Yusuf Shu’aibu Wambai Ikara jihar Kaduna, sai kuma Isma’il mai shago Wambai, tare da Abubakar Sadik mai kankana Zuba Abuja, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’aga Malam Hasan Bakano mai gidan wanka Zuba Abuja. Da fatan suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka amin. Barka da Juma’a. Daga Abubakar Yusuf, Zaria. 08032337145

Bayan dubu gaisuwa mai dabbun yawa ga ma’aikatan wannan gidan Jaridan da kuma tare da fatan alheri nake mika gaisuwar Goron Juma’a ga Alhaji Bature mai Lemu Ikara, sai kuma Baba Ibrahim Ikara, tare da Zainab Bature Ikara (Ummu Mus’ab) da Babana Mustapha Lawal, daga karshe ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga Kwasau Family. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a. Daga Ahmad Mustapha, Kwasau. 08036681108

Salam, gaisuwar Goron Juma’a da masoyana kamar su mai gidana Farfesa Musa Yakubu, sai kuma ‘ya’yansa Raji MusaYakubu da Aminu Musa Yakubu, tare da Fatima Hamisu, da Imam Ahmad, daga korshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Mustapha Hamisu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a. Daga Usman Hamisu, Kaduna. 08160874213

Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida tamu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokanai na kamar haka Muhammad Idris, sai kuma Kalifa Baba Ahmad, tare da Umar Dogara Inkiya Lauka-lauka, da AdonWanki wato baban Amir da Muhibbat, Oga Ubale Mai wanki daguga, tare da Zubairu Dogi, daga karshe ina mai mika gaisuwar Goron Juma’a ga Dan ladi Kalmi. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Daga Abdurrazak Badarawa, Kaduna. 08056455866

Gaisuwar Goron Juma’a cike da farin ciki ga dangina HassanYusuf da ke karamar hukumar Kagarko a jihar Kaduna, da Shehu Umar Kagarko, sai kuma Shehu Yusuf Kagarko, tare da Abdul’Aziz Abdullahi Kagarko, da Zakari Isma’il, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga Malam Falalu Abdullahida ke garin Abuja. Da fatan duk suna nan lafiya, Allah ya sahaka, amin summa amin. Barka da Juma’a. Daga Isma’il Yusuf, Kagarko. 08168499372

Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan fili namu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Juma’a ga masoyana kamar su Shugaban Kwamitin Badarawa Road Kaftin, sai kuma Shehu Shagari, tare da Yakubu Kada, da Ali Police, sai Baba Kafinta, da Dansisi, tare da Miko a Legas, sai kuma Iliya Kazode, da Sagir Kazode mai Lemu a Abuja, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Muttaka ango Batsari. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barkada Juma’a. Daga Shugaba Ahmad Badarawa, Kaduna. 08066039228

Salamu alaikum. Fatan alheri ga wannan fili namu mai tarin albarka, Allah ya daukaka wannan Jaridan tamu a Duniya baki daya. Gaisuwar Goron Juma’a ga makusanta na kamar su Abubakar Shuaibu, sai kuma Maharazu Shuaibu, tare da Fatima Shuaibu, da kuma Halima Shuaibu, da Yusuf Shuaibu, sai kuma Usman Shuaibu, daga karshe ina mika sakan Goron Juma’a ga Kakanmu Hannatu Shuaibu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka daJuma’a. Daga Aisha Usman Shuaibu Badarawa, Kaduna. 07039863413

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mun Dakile Hari A Kano Da Ka Iya Zama Mafi Muni A Tarihin Nijeriya —Irabor
Rahotonni

Matsalar Tsaro: Janar Irabor Ya Nemi A Sa Dokar Ta-baci A Wasu Sassan Nijeriya

October 17, 2025
Masana Sun Bayyana Yadda Za A Magance Ficewar Kamfanoni Da Masana’antu Daga Nijeriya
Rahotonni

Masana Sun Bayyana Yadda Za A Magance Ficewar Kamfanoni Da Masana’antu Daga Nijeriya

October 11, 2025
Ranar Malamai Ta Duniya: Rashin Kulawa Ke Sa Malamai Barin Aiki
Rahotonni

Ranar Malamai Ta Duniya: Rashin Kulawa Ke Sa Malamai Barin Aiki

October 11, 2025
Next Post
Kotu Ta Yanke Wa Wani Tsoho Hukuncin Zaman Gidan Yari Na Har Abada Kan Laifin Fyade A Jigawa

Kotu Ta Yanke Wa Wani Tsoho Hukuncin Zaman Gidan Yari Na Har Abada Kan Laifin Fyade A Jigawa

LABARAI MASU NASABA

An Sanya Hannu Kan Yarjejiyar Zaman Lafiya A Gaza

An Sanya Hannu Kan Yarjejiyar Zaman Lafiya A Gaza

October 19, 2025
Nijar

Gwamnatin Nijar Ta Yaye Tsofaffin Mayaka 369 Da Aka Bai Wa Horon Sauya Tunani

October 19, 2025
Yadda Zargin Takardar Karatun Bogi Ta Tilasta Wa Minista Nnaji Murabus

‘Yan Siyasa 11 Da Suka Faɗa Dambarwar Takardar Shaidar Karatu Ta Bogi

October 19, 2025
gombe

Ɗaliban Jihar Gombe Sun Samu Ƙarin Kashi 100 Na Kuɗin Tallafin Karatu

October 18, 2025
Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

October 18, 2025
An Bude Taron Sanin Makamar Aiki Na Cika Shekaru 80 Da Kafuwar MDD A Wuhan Na Kasar Sin

An Bude Taron Sanin Makamar Aiki Na Cika Shekaru 80 Da Kafuwar MDD A Wuhan Na Kasar Sin

October 18, 2025
Tsadar Rayuwa Da Karuwar Ta’addanci Na Ci Gaba Da Tagayyara ‘Yan Nijeriya

DHQ Ta Ƙaryata Rahoton Yunƙurin Yi Wa Tinubu Juyin Mulki

October 18, 2025
Da Ɗumi-ɗumi: ‘Yansanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-zangar Adawa Da Dokar Ta-ɓaci A Ribas

‘Yansanda Sun Kai Samame Maboyar ‘Yan Ta’adda, Sun Kwato Miyagun Kwayoyi A Gombe

October 18, 2025
Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya

Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya

October 18, 2025
ASUU

Cikin Wata 9 Farfesoshi 309 Sun Bar Aiki A Jami’o’in Gwamnati, In Ji ASUU

October 18, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.