• English
  • Business News
Saturday, November 1, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Bilkisu Tijjani
1 year ago
Goron

Jama’a barkan mu da Juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na Goron Juma’a. Shafin da ke ba wa kowa damar mika sakon gaishe-gashensu zuwa ‘yan uwa da abokan arziki na kusa da na nesa.

A yau ma ina dauke da wasu sakonnin gashe-gaishen, sai dai kuma kafin na je ga sakonnin masu karatu da suka aiko, sai na fara da mika tawa gaisuwar zuwa ga dukkannin ma’aikatan wannan gidan jarida mai albarka ta LEADERSHIP HAUSA, musamman ma Editana Abdulrazak Yahuza Jere, da fatan an yi Sallar Juma’a lafiya, kuma da fatan an yi kwalliya Juma’a tare da kaiziyara lafiya. Sai sakonnin da kuka aiko kamar haka.

  • Me Najeriya Za Ta Iya Samu Daga Tsarin BRICS?
  • Xi Ya Halarci Taron Tattaunawa Na Jagororin “BRICS+” Tare Da Gabatar Da Muhimmin Jawabi

Sako daga Ahmad Muhammad daga Abuja

Assalamu alaikum! Barkan mu da Juma’a

Sako daga Mustapha Ibrahim

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Assalaikum alaikum

Al’ummar An yi, ina yiwa kowa fatan alkhairi, tare da fatan an yi Sallar Juma’a lafiya, Allah ya maimaita mana. Ina gaida iyaye na ina musu fatan alkhairi da fatan sun yi Sallar Juma’a lafiya Allah ya maimaita mana. Sannan kuma ina gaida ‘yan uwana yayye na da kanne na da fatan sun yi Sallar Juma’a lafiya, ina gaida yayye iyaye da kannansu tare da yi musu fatan an yi Sallar Juma’a lafiya. Sannan ina gaida ‘yan uwa da abokan arziki da fatan kowa yana cikin koshin lafiya Allah ya sa haka amin barka da Juma’a.

Sako daga Zainab Abba Hussain

Ina mika sakon gaisuwa ta zuwa ga mijina, ina mika sakon gaisuwa ta zuwa ga iyayena da fatan alkhairi tare da fatan suna cikin koshin lafiya, ina mika sakon gaisuwa zuwa ga ‘ya’yana da ‘yan uwa da abokan arziki na gida dana waje da fatan sun yi Sallar Juma’a lafiya, ina mika sakon gaisuwa da fatan anyi Sallar Juma’a lafiya Allah ya maimaita mana amin ya Allah.

Sako daga Sultan Sani

Assalamu alaikum, ina mika sakon gaisuwa ga ma’aikatan wannan gidan jarida na LEADERSHIP Hausa tare da mika godiya ta da suka bani dama da na mika sakon gasuwa na gode.

Ina mika sakon gaisuwa ga iyaye na ina fatan sun yi Sallar Juma’a lafiya, ina mika sakon gaisuwa ta ga ‘yan ‘uwana yayana da kannena da fatan suna cikin koshin lafiya da fatan kuma sun yi Sallar Juma’a lafiya Allah ya maimaita mana.

Sako daga Fatima Abba

Assalamu alaikum, ina mika sakon gaisuwata ga mijin ina yi mishi fatan alkhairi tare da fatan an yi Sallar Juma’a lafiya ina mika sakon gaisuwata ga iyayena da ‘yan uwana da abokan arziki da al’umar An yi baki daya tare da fatan alkhairi da fatan an yi Sallar Juma’a lafiya Allah ya maimaita mana Allah ya kawo mana sauki a rayuwarmu amin.

Sako daga Aisha Umar

Barkammu da warhaka barkammu da wannan lokaci ina mika sakon gaisuwa ta ga mijina ko na ce wanda zan aura da fatan alkhairi da fatan an yi Sallar Juma’a lafiya. Ina mika sakon gaisuwata ga iyaye da yayye da kannena ‘yan uwa da abokan arziki tare da fata alkhairi Allah ya maimaita mana.

Sako daga Khadija Abdullahi

Assalamu alaikum

Ina mika sakon gaisuwa ga mutanan wannan gidan jarida mai albarka ina musu barka da Juma’a, ina gaida iyaye na gida da na waje yayye da kannena ‘yan uwa da abokan arziki duka ina muku fatan alkhairi da fatan an yi Sallar Juma’a lafiya Allah ya maimaita mana.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

October 3, 2025
Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

September 26, 2025
Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata
Madubin Rayuwa

Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata

September 21, 2025
Next Post
Kotu Ta Bai Wa Hukumar Zaben Kano Izinin Gudanar da Zaɓen Ƙananan Hukumomi

Kotu Ta Bai Wa Hukumar Zaben Kano Izinin Gudanar da Zaɓen Ƙananan Hukumomi

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Kirkire-Kirkire Da Bude Kofa Da Ci Gaba Na Bai Daya A Nijeriya

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Kirkire-Kirkire Da Bude Kofa Da Ci Gaba Na Bai Daya A Nijeriya

November 1, 2025
Sabbin ‘Yan Saman Jannatin Kasar Sin Sun Shiga Tashar Sararin Samaniya Ta Kasar

Sabbin ‘Yan Saman Jannatin Kasar Sin Sun Shiga Tashar Sararin Samaniya Ta Kasar

November 1, 2025
Xi Jinping Ya Tattauna Da Shugaban Koriya Ta Kudu Lee Jae-myung 

Xi Jinping Ya Tattauna Da Shugaban Koriya Ta Kudu Lee Jae-myung 

November 1, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Babban Burina Zama Fitacciyar Jaruma A Duniya —Aisha Umar

November 1, 2025
Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

November 1, 2025
Dalibin Jami’ar Jos Ya Kashe Abokinsa Ya Binne Gawar A Rami

Dalibin Jami’ar Jos Ya Kashe Abokinsa Ya Binne Gawar A Rami

November 1, 2025
Sojoji Sun Kama Ƴan Ta’adda 20, Sun Ceto Mutane 17 Da Aka Yi Garkuwa Da Su

Sojoji Sun Kama Ƴan Ta’adda 20, Sun Ceto Mutane 17 Da Aka Yi Garkuwa Da Su

November 1, 2025
Waye Zai Lashe Ƙyautar Gwarzon Ɗan Wasan Afrika Na 2025?

Waye Zai Lashe Ƙyautar Gwarzon Ɗan Wasan Afrika Na 2025?

November 1, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Mayar Da Martani Kan Iƙirarin Trump Na Kisan Ƙare Dangi Ga Kiristoci

Gwamnatin Tarayya Ta Mayar Da Martani Kan Iƙirarin Trump Na Kisan Ƙare Dangi Ga Kiristoci

November 1, 2025
Shugabar Tanzania Samia Suluhu Ta Lashe Zaɓe, Duk Da Rikicin Da Ya Mamaye Ƙasar

Shugabar Tanzania Samia Suluhu Ta Lashe Zaɓe, Duk Da Rikicin Da Ya Mamaye Ƙasar

November 1, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.