ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, October 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamna Uba Sani Zai Biya Basussukan Da Ya Gada

by Abubakar Sulaiman
4 weeks ago

Ƙungiyar Ƴan Kwangila ta Jihar Kaduna ta jinjina wa Gwamna Uba Sani kan ƙaddamar da tsarin biyan kuɗaɗe a kowane wata domin biyan basussukan da aka tantance waɗanda gwamnatinsa ta gada daga gwamnatin da ta gabata.

Shugaban ƙungiyar, Injiniya Ahmed Baba, ne ya bayyana hakan bayan kammala wata ganawa tsakanin manyan jami’an gwamnatin jihar da shugabannin ƙungiyar a Kaduna. Ya bayyana cewa duk da ɗimbin basussukan da Gwamna Uba Sani ya gada, ya nuna cewa shugabanci aiki ne mai ci gaba ta hanyar ɗaukar matakin biyan ƴan kwangilar haƙƙoƙinsu.

A cewar Injiniya Baba, tsarin biyan kuɗaɗen a kowane wata zai tabbatar da an biya dukkan basussukan da aka tantance a tsanake, wanda hakan zai sauƙaƙa wa ƴan kwangilar da suka gudanar da ayyuka a jihar nauyin da ke wuyansu.

ADVERTISEMENT

Shugaban ya ƙara da cewa ƙungiyar na matuƙar godiya ga ƙoƙarin gwamnan, inda ta sha alwashin ba da cikakken goyon baya ga shirye-shiryen gwamnatin na raya ababen more rayuwa a faɗin Jihar Kaduna.

Injiniya Ahmed Baba ya buƙaci dukkan ƴan kwangilar da ke aiki a jihar da su tabbatar da yin ayyuka masu inganci tare da kammala su a kan lokaci, a matsayin martani mai kyau ga wannan karamci da gwamnan ya nuna musu.

LABARAI MASU NASABA

’Yansanda Sun Tabbatar da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

Dalilin da Ya Sa Harry Kane Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna
  • Abubakar Sulaiman
    Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato
  • Abubakar Sulaiman
    NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe
  • Abubakar Sulaiman
    An Fitar Da Matar Da Ta Kamu Da Ebola Daga Nijeriya Zuwa Switzerland

MASU ALAKA

’Yansanda Sun Tabbatar da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina
Manyan Labarai

’Yansanda Sun Tabbatar da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

October 27, 2026
Dalilin da Ya Sa Harry Kane Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or
Wasanni

Dalilin da Ya Sa Harry Kane Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or

October 27, 2026
Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni
Manyan Labarai

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

October 26, 2026
Next Post
Ban Taɓa Shakkun Jagorancin Tinubu Ba Duk Da Bambancin Ra’ayin Siyasa – Gbajabiamila

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

October 26, 2026
Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

October 26, 2026
Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

October 26, 2026
Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

October 26, 2026
Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

October 26, 2026
Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

October 26, 2026
An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

October 26, 2026
Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

October 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.