Rahotanni daga Jihar Kano sun bayyana cewar wani gini ya danne wasu mutane da ba a bayyana adadinsu ba a wajen dibar ‘ganima’ a ginin otal din Daula da gwamnatin Jihar ta rushe a baya-bayan nan.
Tuni dai hukumomin da ke alhakin kai dauki suka isa wurin da lamarin ya faru don ceto wadanda abun ya rutsa da su.
- Wakilin Sin Ya Yi Kira Da A Gimama Mabambantan Wayewar Kai Ta Bil Adama
- Hajjin 2023: Maniyyata 156 Ba Za Su Samu Tashi Daga Jihar Kano Ba
Ga hotunan yadda ginin ya danne mutane:
Talla
Talla