Shahararriyar jarumar nan ta masana’antar shirya fina-finan Hausa, Hajiya Binta Ola ta rasu cikin daren ranar Laraba.Â
Jarumar ta yi fice a shirye-shiryen barkwancin musamman a shirin ‘Dadin Kowa’ mai dogon zango na tashar Arewa24.
- Jami’ar Danfodiyo Ta Musanta Harin ‘Yan Bindiga A Harabar Jami’ar
- Arsenal Ta Yi Rashin Nasara A Karon Farko A Bana
Za dai a yi Jana’izarta a gidan ta da ke Sabuwar Unguwa da ke karamar hukumar birni da kewaye, da misalin karfe Goma 10:00 na wannan safiya.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp