ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 21, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kafar WhatsApp Ta Tsaya Cak, Ta Daina Aiki

by Sadiq
4 years ago
WhatsApp

Kafar sada zumunta ta WhatsApp mallakin kamfanin Meta ta samu matsala ta daina aiki, tun misalin karfe 6:45 na safe agogon Nijeriya.

Mutane da dama sun shiga rudani kan ganin cewar kafar ta tsaya cak ba ta aiki.

  • Buhari Ya Bai Wa Ministan Ruwa Wa’adin Wata 3 Don Kawo Karshen Ambaliyar Ruwa A Nijeriya 
  • Sin Ba Za Ta Shigo Da Salon Neman Ci Gaba Na Sauran Kasashe Ba

Fiye da mutum 12,000 ne suka wallafa ƙorafi kan hakan cikin ƙasa da awa ɗaya, a cewar sashen fitar da bayanai na manhajar.

ADVERTISEMENT

Wasu da farko sun dauka cewar kamfanin sadarwarsu ne ya samu matsala wanda kowa ya dinga shiga neman layin da zai yi amfani da amma duk da haka ba ta sauya zani ba.

Wannan tsayawa da kafar sadarwar ta yi ta kawo cikas ga masu harkar kasuwanci da kuma sauran daidaikun mutane da ke amfani da kafar.

LABARAI MASU NASABA

An Kai Wa Kwankwaso Hari Tare Da Jikkata Wasu A Kano

Yusuf Ya Miƙa Sunan Sunusi Bature Da Tsohon Kakakin Majalisa Gani Domin Naɗa Su Kwamishinoni

Akalla mutane biliyan biyu ne ke amfani da kafar sada zumunta ta WhatsApp a fadin duniya.

A shekarar da ta wuce irin wannan matsala ta taba afkuwa idan kafafen sada zumuntar WhatsApp da Facebook suka samu matsala suka daina aiki.

Lamarin da ya sanya kamfanin na Meta ta tafka babbar asara.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

2027: NDC Za Ta Duba Yiwuwar Dawo Da Tallafin Man Fetur Domin Sauƙaƙa Wa ’Yan Nijeriya
Siyasa

An Kai Wa Kwankwaso Hari Tare Da Jikkata Wasu A Kano

November 15, 2026
Yusuf Ya Miƙa Sunan Sunusi Bature Da Tsohon Kakakin Majalisa Gani Domin Naɗa Su Kwamishinoni
Da ɗumi-ɗuminsa

Yusuf Ya Miƙa Sunan Sunusi Bature Da Tsohon Kakakin Majalisa Gani Domin Naɗa Su Kwamishinoni

November 2, 2026
TUC Ta Yi Watsi Da Ƙarin Tallafin Sufuri Na ₦70,000, Ta Nemi A Biya Mafi ƙarancin Albashin ₦300,000
Manyan Labarai

TUC Ta Yi Watsi Da Ƙarin Tallafin Sufuri Na ₦70,000, Ta Nemi A Biya Mafi ƙarancin Albashin ₦300,000

October 28, 2026
Next Post
Kafar WhatsApp Ta Tsaya Cak, Ta Daina Aiki

WhatsApp Ya Dawo Aiki A Nijeriya Da Wasu Sauran Kasashen Duniya

LABARAI MASU NASABA

Mutane 3 Sun Mutu, 13 Sun Jikkata Yayin Da Ake Zargin Sojoji Sun Buɗe Wa Mutane A Gombe

Mutane 3 Sun Mutu, 13 Sun Jikkata Yayin Da Ake Zargin Sojoji Sun Buɗe Wa Mutane A Gombe

November 21, 2026
Sojoji Sun Kashe Ƴan ISWAP 21, Takwas Sun Miƙa Wuya

Sojoji Sun Kashe Ƴan ISWAP 21, Takwas Sun Miƙa Wuya

November 21, 2026
An Gayyaci Tinubu, Atiku, Obi da Wasu Ƴan Takara 3 Muhawarar Shugaban Ƙasa

An Gayyaci Tinubu, Atiku, Obi da Wasu Ƴan Takara 3 Muhawarar Shugaban Ƙasa

November 21, 2026
Ƴansanda Sun Fara Farautar Waɗanda Suka Kai Hari Gidan Segun Odegbami

Ƴansanda Sun Fara Farautar Waɗanda Suka Kai Hari Gidan Segun Odegbami

November 21, 2026
Nijeriya Ce Kan Gaba A Afirka Wajen Yawan Mutanen Da Ke Fuskantar Yunwa

Nijeriya Ce Kan Gaba A Afirka Wajen Yawan Mutanen Da Ke Fuskantar Yunwa

November 21, 2026
Nijeriya Ta Fara Gina Masana’antar Kera Fasfo, Don Samar Da Miliyan Shida A Shekara

Nijeriya Ta Fara Gina Masana’antar Kera Fasfo, Don Samar Da Miliyan Shida A Shekara

November 21, 2026
Kotu Ta Tsige Tukur Ribadu A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan ADC A Adamawa

Kotu Ta Tsige Tukur Ribadu A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan ADC A Adamawa

November 21, 2026
Rashin Tsaro Ya Durƙusar Da Noma Da Kasuwanci A Ƙananan Hukumomi 3 Na Zamfara

Rashin Tsaro Ya Durƙusar Da Noma Da Kasuwanci A Ƙananan Hukumomi 3 Na Zamfara

November 21, 2026
INEC Ta Ba Jam’iyyu Wa’adin 24 Ga Oktoba Kan ’Yan Takarar Da Aka Cire A Sunayen Da Ta Fitar

INEC Ta Ce Ba Za Ta Iya Kammala Tantance Rajistar Masu Zaɓe Kafin 2027 Ba

November 21, 2026
Mahaukaci Ne Kaɗai Zai Zaɓi Tinubu A Borno A 2027 – Buba Galadima

Mahaukaci Ne Kaɗai Zai Zaɓi Tinubu A Borno A 2027 – Buba Galadima

November 21, 2026

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.