• English
  • Business News
Sunday, November 2, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kan ‘Yan Majalisar Jigawa Ya Rabu Kan Batun Tsige Shugaban Karamar Hukuma 

by Sadiq
3 years ago
Jigawa

Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta mayar da martani kan zargin tsige shugaban karamar hukumar Ringim da ‘yan majalisar suka yi.

Shugaban kwamitin yada labarai Malam Muhammad Na’eem Adamu, ne ya bayyana haka a lokacin da yake mayar da martani kan zargin tsige shi.

  • 2023: Ba Zamu Hade Da Kowace Jam’iyya Ba – Idahosa 
  • An Amince Da Kudurin Aiki Na Kunming-Montreal Game Da Kare Mabambantan Halittu Yayin Taron COP15  

Ya ce ‘yan majalisar sun zarce kan iyakokinsu ne saboda ba su da irin wannan iko kamar yadda dokar kananan hukumomi ta 2012 ta yi wa kwaskwarima.

Ya yi bayanin cewa dokar kananan hukumomin Jihar Jigawa ta 2021 da aka yi wa kwaskwarima ta kara wa’adin kananan hukumomin zuwa shekaru uku tare da bai wa gwamnan jihar da majalisar dokokin jiha ikon tsige shugaba, mataimakin shugaban karamar hukuma ko kansila daga mukaminsa kan duk wani rashin da’a.

Malam Muhammad Na’eem, ya ce majalisun na da damar gabatar da zarge-zarge a kan shugaba ko mataimakinsa yayin da majalisar za ta kafa kwamiti da zai binciki lamarin domin ci gaba da daukar mataki.

LABARAI MASU NASABA

Tsokaci Dangane Da Juyin Mulki A Nahiyar Afirka

An Kashe Mutum 3 Yayin Da ‘Yan Bindiga Suka Kai Hari Kan Iyakokin Kano

Ya bayyana cewa- “Idan shugaba, mataimakin shugaban karamar hukuma, kansila aka samu a cikin wani laifi ko wani aiki na rashin da’a, za a dakatar da shi kuma a inda aka same shi da aikata laifin ko kuma na rashin da’a. Gwamna zai iya tsige shi har sai an samu amincewar mafi rinjaye na Majalisar.

“Idan shugaba, mataimakin shugaba kansila ta same shi da laifi ko wani aiki na rashin da’a majalisar za ta iya dakatar da shi kuma a inda kotun shari’a ta same shi da aikata laifin ko kuma na rashin da’a ta hanyar wani kwamitin majalisar za a iya tsige shi da rinjayen ‘yan majalisar,” in ji shi.

Ya shawarci ‘yan majalisun da ke fadin jihar da su rika bin hanyoyin da suka dace da doka ta tanadar wajen gudanar da ayyukansu na majalisa.

Tun da farko majalisar dokokin karamar hukumar Ringim ta sanar da tsige shugaban karamar hukumar, Alhaji Shehu Sule Udi.

Takardar tsigewar ta samu sa hannun kansiloli takwas cikin goma na majalisar karamar hukumar da suka zargi shugaban karamar hukumar da laifin aikata rashin da’a.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tsokaci Dangane Da Juyin Mulki A Nahiyar Afirka
Manyan Labarai

Tsokaci Dangane Da Juyin Mulki A Nahiyar Afirka

November 2, 2025
Yaya Da Kani Sun Mutu A Cikin Ramin Masai A Kano
Manyan Labarai

An Kashe Mutum 3 Yayin Da ‘Yan Bindiga Suka Kai Hari Kan Iyakokin Kano

November 2, 2025
Yadda Ƴan Mata Ke Kashe Kuɗaɗe Wajen Yi Wa Samarinsu Hidima
Manyan Labarai

Yadda Ƴan Mata Ke Kashe Kuɗaɗe Wajen Yi Wa Samarinsu Hidima

November 1, 2025
Next Post
Tsare Okupe Ba Zai Hana Ni Zama Shugaban Kasa A 2023 Ba – Peter Obi 

Tsare Okupe Ba Zai Hana Ni Zama Shugaban Kasa A 2023 Ba - Peter Obi 

LABARAI MASU NASABA

Shin Mene Ne Matsalar Liverpool A Wannan Kakar?

Shin Mene Ne Matsalar Liverpool A Wannan Kakar?

November 2, 2025
A Kan Wa Trump Ke Son Kaddamar Da Hari a Najeriya?

A Kan Wa Trump Ke Son Kaddamar Da Hari a Najeriya?

November 2, 2025
Maganin Nankarwa (3)

Maganin Nankarwa (3)

November 2, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Dalilin Da Ya Sa Hukumar NIWA Ta Fara Gyaran Hanyoyin Ruwa A Jihar Legas

November 2, 2025
Tsokaci Dangane Da Juyin Mulki A Nahiyar Afirka

Tsokaci Dangane Da Juyin Mulki A Nahiyar Afirka

November 2, 2025
Barazanar Amurka Kan Kisan Kiristoci A Nijeriya: Tinubu Da Trump Za Su Gana Kwanan Nan — Bwala

Barazanar Amurka Kan Kisan Kiristoci A Nijeriya: Tinubu Da Trump Za Su Gana Kwanan Nan — Bwala

November 2, 2025
Yaya Da Kani Sun Mutu A Cikin Ramin Masai A Kano

An Kashe Mutum 3 Yayin Da ‘Yan Bindiga Suka Kai Hari Kan Iyakokin Kano

November 2, 2025
Dalilin Gwamnatin Jihar Kuros Riba Na Raba Wa Manoma Taraktoci

Dalilin Gwamnatin Jihar Kuros Riba Na Raba Wa Manoma Taraktoci

November 2, 2025
Yadda Ƴan Mata Ke Kashe Kuɗaɗe Wajen Yi Wa Samarinsu Hidima

Yadda Ƴan Mata Ke Kashe Kuɗaɗe Wajen Yi Wa Samarinsu Hidima

November 1, 2025
Tinubu Ya Kaddamar Da Ayyuka Bakwai A Jami’ar Ilori

Tinubu Ya Kaddamar Da Ayyuka Bakwai A Jami’ar Ilori

November 1, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.