• English
  • Business News
Friday, November 7, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kasar Sin Ta yi Kakkausan Adawa Da Yadda Amurka Ta Tilastawa Wasu Kasashe Murkushe Masana’antar Sarrafa Sassan Na’urorin Laturoni Ta Kasar

by Sulaiman and CGTN Hausa
1 year ago
Sin

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Lin Jian ya ce, bangaren Sin ya yi kakkausar suka ga yadda Amurka ke aiwatar da ayyukan da za su janyowa sauran kasashe da ma kanta lahani.

Kakakin ya bayyana haka ne a gun taron manema labaru da aka saba yi kullum a yau Laraba.

  • Kamata Ya Yi NATO Ta Daina Hura Wutar Rikicin Rasha Da Ukraine
  • Yaya Sin Da Austriliya Suke Kiyaye Dama Mai Yakini Na Raya Huldarsu?

An bayar da rahoton cewa, wani babban jami’in Amurka zai yi balaguro zuwa kasashen Netherlands da Japan, domin neman kasashen biyu da su sanya sabbin takunkumai kan masana’antar sarrafa sassan na’urorin laturoni ta kasar Sin, ciki har da takaita ikon kasar Sin na kera sassan na’urorin laturoni na Chips da ake bukata a fannin fasahar kwaikwayon tunanin dan Adam.

Kakakin ya kara da cewa, kasarsa tana adawa da arangamar da Amurka ke yi tsakanin bangarori daban daban, wanda har ta kai ga fannin tattalin arziki, kasuwanci, da ma kimiyya da fasaha, kana da tilastawa wasu kasashe murkushe masana’antar sarrafa sassan na’urorin laturoni ta kasar Sin.

Baya ga haka, rahotanni sun ce, a watan Mayun da ya gabata, an yi amfani da jiragen dakon kaya guda 1724 tsakanin kasar Sin da kasashen Turai, inda suka aike da kayayyaki na akwatuna TEU 186,000, wanda ya karu da kashi 14% da kashi 13 cikin 100 a duk shekara, hakan ya kai matsayin koli a wata guda a tarihi.

LABARAI MASU NASABA

An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

Game da haka, kakakin ya bayyana cewa, kasar Sin tana son ci gaba da yin hadin gwiwa tare da kasashen da ke kan hanyar “Ziri daya da hanya daya” don kara intanta tattalin arzikin duniya, da kuma amfanar jama’ar kasashen. (Bilkisu Xin)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an
Daga Birnin Sin

An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an

November 6, 2025
CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST
Daga Birnin Sin

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

November 6, 2025
Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya
Daga Birnin Sin

Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

November 6, 2025
Next Post
Xi Ya Bukaci A Inganta Biyayya Ga JKS A Rundunar Soji

Xi Ya Bukaci A Inganta Biyayya Ga JKS A Rundunar Soji

LABARAI MASU NASABA

An Gano Gawar Wata Tsohuwa Mai Shekaru 96 Bayan Faɗawa Shadda A Kano

An Gano Gawar Wata Tsohuwa Mai Shekaru 96 Bayan Faɗawa Shadda A Kano

November 7, 2025

Ma’aikatan NPA Wasu Ginshikai Ne Na Ciyar Da NPA Gaba —Dantsoho

November 7, 2025
Batun Kawo Harin Soja: ‘Yan Nijeriya Sun Yi Watsi Da Barazanar Trump

Batun Kawo Harin Soja: ‘Yan Nijeriya Sun Yi Watsi Da Barazanar Trump

November 7, 2025
Barazanar Amurka Na Kawo Wa Nijeriya Hari 

Barazanar Amurka Na Kawo Wa Nijeriya Hari 

November 7, 2025
An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an

An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an

November 6, 2025
CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

November 6, 2025
Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

November 6, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A  FCT

Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A  FCT

November 6, 2025
Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

November 6, 2025
Shugaba Xi Ya Jaddada Bukatar Gina Ingantaccen Yankin Ciniki Cikin ’Yanci Na Tashar Ruwa Ta Hainan

Shugaba Xi Ya Jaddada Bukatar Gina Ingantaccen Yankin Ciniki Cikin ’Yanci Na Tashar Ruwa Ta Hainan

November 6, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.