Kotu Ta Tabbatar Da Machina A Matsayin Dan Takarar Sanatan APC A Mazabar Yobe Ta Arewa.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Damaturu, jihar Yobe, a ranar Laraba, ta tabbatar da Bashir Sheriff Machina a matsayin dan takarar jam’iyyar APC na mazabar Yobe ta Arewa a zaben 2023.
Da yuyuwar samun karin cikakkun bayanai daga baya….
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp