Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a ranar Juma’a, ta wanke tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Engr. Babachir David Lawal, kan zargin damfarar N544m ta badakalar yankan ciyawa.
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta gurfanar da Lawal a gaban Kotu bayan da Majalisar Dattawa ta 8 ta tuhume shi kan badakalar yankan ciyawa a lokacin yana.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp