Kotun daukaka kara da ke Abuja ta yi watsi da hukuncin da kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Osun ta yanke, wadda ta soke zaben Sanata Ademola Adeleke a matsayin gwamnan jihar Osun.
Sakamakon haka, Kotun daukaka kara ta tabbatar da Adeleke a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar a watan Yuli, 2022.
Karin bayanai za su zo daga baya…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp