• English
  • Business News
Saturday, May 10, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kuri’ar Jin Ra’yin Jama’a Ta CGTN Kan Tattalin Arzikin Kasar Sin: “Kasar Sin” Ta Gaba Har Yanzu Ita Ce Sin!

by CGTN Hausa
1 year ago
in Daga Birnin Sin
0
Kuri’ar Jin Ra’yin Jama’a Ta CGTN Kan Tattalin Arzikin Kasar Sin: “Kasar Sin” Ta Gaba Har Yanzu Ita Ce Sin!
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Sharhi: Sin Da Rasha Suna Sauke Nauyin Dake Wuyansu

Sin Ta Nemi Indiya Da Pakistan Su Muhimmanta Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali

 “Kasar Sin” ta gaba har yanzu ita ce kasar Sin! Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya nakalto wannan tsokaci na ‘yan kasuwar kasar Sin, domin bayyana damar da kasar Sin ke da ita a kasuwannin duniya, a yayin taron koli na shugabannin hadin gwiwar tattalin arziki na Asiya da tekun Fasifik na shekarar 2023. Bisa binciken da CGTN da jami’ar Renmin ta kasar Sin (RUC) suka gudanar ta cibiyar binciken sadarwar kasa da kasa ta New Era, sama da kashi 90 cikin 100 (90.6%) na masu amsa tambayoyin a duniya sun yaba da cewa, kasar Sin kasa ce mai muhimmanci, kuma zurfafa hadin gwiwar moriyar juna da kasar Sin na nufin moriyar kansu. Wannan ya zama yarjejeniya ta gama gari a tsakanin kasashen duniya.

Kasar Sin ba za ta iya ci gaba a ware a duniya ba, kuma duniya na bukatar kasar Sin don samun wadata. A ganin masu amsa tambayoyin, kasar Sin ba wai kawai jigo ce ta bunkasa tattalin arzikin duniya da ma ci gaban duniya ba, har ma ta kasance mai tabbatar da daidaito kuma amintacciyar abokiyar huldar kasa da kasa.

  • Tattalin Arzikin Sin Ya Fara Farfadowa Mai Karfi A Wannan Shekara Wanda Ya Sa Duniya Amincewa Da Shi
  • Gwamnatin Nijeriya Ta Nuna Halin Ko-in-kula A Lokacin Da Nake Tsare A Kurkukun Kasar Nijar -442

Kwarin gwiwar duniya ga tsammanin karfin tattalin arzikin kasar Sin, bai kasance a dalilin girma da kuma daidaiton kasuwar kasar Sin kawai ba, har ma da manufar samar da daidaito da kuma hadin kan samar da ci gaba da kasar Sin ta bi wajen yin mu’amalar musaya da kasashen waje.

A zamaninmu na yau, tun daga tunanin al’ummar duniya na makomar bai daya, daga shirin shawarar “ziri daya da hanya daya”, zuwa shirin bunkasa duniya, da shirin tsaro na duniya, da shirin wayewar duniya, sa’annan zuwa shirin shiga tsakani na Saudiyya da Iran don cimma sulhu mai cike da tarihi, da inganta hadin gwiwar kasa da kasa, da taron sauyin yanayi na Majalisar Dinkin Duniya don cimma matsaya ta UAE……Ra’ayoyi, tsare-tsare da hikimar kasar Sin suna kara samun amincewa da fata daga kasashen duniya.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Zanga-zangar Adawa Da Tsadar Rayuwa A Nijeriya Ta Barke A Jihar Edo

Next Post

Majalisar Zamfara Ta Dakatar Da Mambobi 8 Tare Da Rusa Kwamitocinta

Related

Sharhi: Sin Da Rasha Suna Sauke Nauyin Dake Wuyansu
Daga Birnin Sin

Sharhi: Sin Da Rasha Suna Sauke Nauyin Dake Wuyansu

33 minutes ago
Sin Ta Nemi Indiya Da Pakistan Su Muhimmanta Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali
Daga Birnin Sin

Sin Ta Nemi Indiya Da Pakistan Su Muhimmanta Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali

3 hours ago
Xi Jinping Ya Gana Da Shugabannin Kasashe Daban-Daban A Moscow
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Gana Da Shugabannin Kasashe Daban-Daban A Moscow

3 hours ago
Likitocin Sin Sun Ba Da Jinya Kyauta A Yankunan Karkara Na Saliyo
Daga Birnin Sin

Likitocin Sin Sun Ba Da Jinya Kyauta A Yankunan Karkara Na Saliyo

21 hours ago
Babban Bankin Sin Zai Inganta Hidimomin Kudi Don Habaka Amfani Da Shi
Daga Birnin Sin

Babban Bankin Sin Zai Inganta Hidimomin Kudi Don Habaka Amfani Da Shi

22 hours ago
Sin Da Rasha Sun Fitar Da Sanarwar Hadin Gwiwa Game Da Zurfafa Dangantakar Abokantaka Ta Hadin Gwiwa Bisa Manyan Tsare-tsare A Sabon Zamani
Daga Birnin Sin

Sin Da Rasha Sun Fitar Da Sanarwar Hadin Gwiwa Game Da Zurfafa Dangantakar Abokantaka Ta Hadin Gwiwa Bisa Manyan Tsare-tsare A Sabon Zamani

23 hours ago
Next Post
Majalisar Zamfara Ta Dakatar Da Mambobi 8 Tare Da Rusa Kwamitocinta

Majalisar Zamfara Ta Dakatar Da Mambobi 8 Tare Da Rusa Kwamitocinta

LABARAI MASU NASABA

Sharhi: Sin Da Rasha Suna Sauke Nauyin Dake Wuyansu

Sharhi: Sin Da Rasha Suna Sauke Nauyin Dake Wuyansu

May 10, 2025

Kungiyar Malaman Jami’o’i Ta Ba Dalibai 164 Tallafin Karatu

May 10, 2025
Dalilan Da Ke Nuna Malaman Makaranta Na Da Muhimmaci (5)

Dalilan Da Ke Nuna Malaman Makaranta Na Da Muhimmaci (5)

May 10, 2025
Sin Ta Nemi Indiya Da Pakistan Su Muhimmanta Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali

Sin Ta Nemi Indiya Da Pakistan Su Muhimmanta Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali

May 10, 2025
Xi Jinping Ya Gana Da Shugabannin Kasashe Daban-Daban A Moscow

Xi Jinping Ya Gana Da Shugabannin Kasashe Daban-Daban A Moscow

May 10, 2025
Ra’ayin Al’umma Game Da Iyaye Masu Furta Muggan Kalamai A Kan ‘Ya’yansu

Ra’ayin Al’umma Game Da Iyaye Masu Furta Muggan Kalamai A Kan ‘Ya’yansu

May 10, 2025
Wayar Salula Na Dab Da Kai Mu Wutar Jahannama

Wayar Salula Na Dab Da Kai Mu Wutar Jahannama

May 10, 2025
Martanin Kwankwaso Ga Kawu Sumaila Da Sauran Masu Ficewa Daga NNPP

Martanin Kwankwaso Ga Kawu Sumaila Da Sauran Masu Ficewa Daga NNPP

May 10, 2025
Zulum Ya Haramta Sayar Da Fetur A Bama Don Yaƙi Da Ta’addanci

Zulum Ya Haramta Sayar Da Fetur A Bama Don Yaƙi Da Ta’addanci

May 10, 2025
Rikicin Filato Ya Sa Makiyaya Yin Asarar Naira Miliyan 300 Cikin Wata 2

Rikicin Filato Ya Sa Makiyaya Yin Asarar Naira Miliyan 300 Cikin Wata 2

May 10, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.