Kwamitin dindindin na majalisar wakilan jama’ar kasar Sin NPC karo na 14, ya kammala taronsa na 11 a yau Juma’a a nan birnin Beijing.
Yayin kammala zaman kwamitin, ‘yan majalissar sun amince da a rika kara wa’adin shekarun ma’aikatan kasar daki-daki kafin kaiwa ga lokacin ritaya. (Saminu Alhassan)
Talla