Mataimakiyar Gwamnan Jihar Ribas, Dakta Ipalibo Harry-Banigo ta lashe zaben kujerar Sanatan Ribas ta Yamma.
Ipalibo ta lashe zaben ne bayan ya doke abokin takararta na jam’iyyar APC da kuma Hon. Asita, tsohon shugaban hukumar NIMASA.
Cikakken bayani na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp