ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Muhimmancin Abinci Ga Lafiya Ɗan’Adam

by Bilkisu Tijjani
10 months ago
Abinci

Assalamu alaikum masu karatu, barkanmu da sake haɗuwa da ku a wannan makon a cikin shirin na mu mai farin jini da albarka na Girki Adon Mata.

A yau shafin na mu zai sanar damu muhimmancin abinci ga lafiyar ɗan’Adam:

Abinci ginshiƙi ne na rayuwar ɗan’Adam. Babu wani abu da ke tabbatar da lafiyar jiki kamar cin abinci mai kyau da daidaito. Abinci ba wai don cika ciki kawai ake ci ba, a’a, ana cin sa ne domin gina jiki, ba da ƙarfi, kare mutum daga cututtuka, da kuma taimaka wa ƙwaƙwalwa ta yi aiki yadda ya kamata.

ADVERTISEMENT
  • Rokar Kasuwanci Ta Kasar Sin Ta Harba Taurarin Dan Adam 6 Zuwa Sararin Samaniya

Masana lafiya sun bayyana cewa abinci mai gina jiki yana ƙunshe da sinadarai kamar ‘Carbohydrates, proteins, fats, vitamins da minerals’. Waɗannan sinadarai su ne ke taimaka wa jiki ya girma, ya gyara sassan da suka lalace, tare da ba shi kuzari don gudanar da ayyukan yau da kullum.

Rashin cin abinci mai kyau na iya haifar da matsaloli kamar raunin jiki, rashin ƙarfi, cututtuka masu yawan dawowa, da kuma tangarɗar ci gaban yara.

LABARAI MASU NASABA

Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta

APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

A wasu lokuta, hakan na kai ga cututtuka masu tsanani kamar ƙarancin jini, rashin bitamin, da lalacewar ƙashi.

Saboda haka, yana da muhimmanci kowa ya riƙa cin abinci iri-iri kamar hatsi, kayan lambu, ’ya’yan itatuwa, nama, kifi, wake da madara. Hakan zai taimaka wajen tabbatar da lafiyar jiki da tsawon rai.

A ƙarshe, kula da irin abincin da muke ci hanya ce mai sauƙi amma mai matuƙar tasiri wajen kare lafiyarmu. Lafiya ita ce dukiya, kuma abinci mai kyau shi ne ginshiƙinta.

Abinci
Bilkisu Tijjani
+ postsBio
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Hanyoyin Kare Fata Daga Illar Hasken Rana
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Tuwon Alkama Da Miyar Taushe
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi

MASU ALAKA

Zainab-Musa-Kwankwaso-and-Governor-Abba
Labarai

Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta

November 14, 2026
APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno
Labarai

APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

November 14, 2026
Bayan Karɓar Miliyan 56, Masu Garkuwa Sun Kashe Ibrahim Kadafa
Labarai

Bayan Karɓar Miliyan 56, Masu Garkuwa Sun Kashe Ibrahim Kadafa

November 14, 2026
Next Post
Gyaran Amarya Kafin Lokacin Aure

Hadimin Tinubu Ya Musanta Rahoton Jifan Ayarin Motocin Shugaban A Masallaci

Hadimin Tinubu Ya Musanta Rahoton Jifan Ayarin Motocin Shugaban A Masallaci

November 14, 2026
An Yi Wa Shugaban Ƙasa Tinubu Ihu Bayan Sallar Juma’a

An Yi Wa Shugaban Ƙasa Tinubu Ihu Bayan Sallar Juma’a

November 14, 2026
Dangote Ya Fara Shirin Samar Da Wutar Lantarki Megawatt 10,000

Dangote Ya Fara Shirin Samar Da Wutar Lantarki Megawatt 10,000

November 14, 2026
Shugaban INEC Zai Bayyana Gaban Majalisa Kan Shirye-shiryen Zaɓen 2027

Shugaban INEC Zai Bayyana Gaban Majalisa Kan Shirye-shiryen Zaɓen 2027

November 14, 2026
Maaikatar Harkokin Wajen Sin Ta Gabatar Da Burin Sin Dangane Da Kwarya-Kwaryar Taron Shugabannin APEC Dake Tafe

Maaikatar Harkokin Wajen Sin Ta Gabatar Da Burin Sin Dangane Da Kwarya-Kwaryar Taron Shugabannin APEC Dake Tafe

November 13, 2026
Kerry: Ya Kamata Amurka Da Sauran Kasashe Su Bi Sahun Sin Wajen Bunkasa Amfani Da Makamashi Mai Tsafta

Kerry: Ya Kamata Amurka Da Sauran Kasashe Su Bi Sahun Sin Wajen Bunkasa Amfani Da Makamashi Mai Tsafta

November 13, 2026
Baje Kolin Nuna Hotuna Tsakanin Sin Da Afrika Na Zurfafa Karfin Abota Da Dangantakar Al’adu

Baje Kolin Nuna Hotuna Tsakanin Sin Da Afrika Na Zurfafa Karfin Abota Da Dangantakar Al’adu

November 13, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.