ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tuwon Alkama Da Miyar Taushe

by Bilkisu Tijjani
4 days ago
Tuwon

Assalamu alaikum masu karatu, barkanmu da sake haduwa daku a wannan makon a cikin shirin na mu mai farin jini da albarka na Girki Adon Mata.

A yau shafin na mu zai kawo mana yadda ake Towon Alkama da Miyar Taushe:

Tuwon Alkama da Miyar Taushe na daga cikin abincin gargajiya da ake matukar so a Arewacin Najeriya. Wannan hadin abin ci yana da dadi.

ADVERTISEMENT

Abubuwan da ake bukata:

Garin alkama, Ruwa,

LABARAI MASU NASABA

Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna

Yadda Ake Chicken Teriyaki Rice

Dan gishiri

Yadda Ake hadawa:

Da farko, a tafasa ruwa a tukunya. Sai a rage tafasasshen ruwan a wani abu a rufe a ajiye shi a gefe, sannan a dibi garin kadan a zuba a wani roba a dama da ruwan sanyi, sai a zuba a cikin tukunyar ruwan ana motsawa da zuciya ana zuba shi kadan kadan haka har a gama ana motsawa saboda karya kololo, sai a rufe tukunyar amma kar a rufe ta gaba daya, saboda karya taso ya zuba. Sai a barshi na ‘yan mintuna.

Daganan a kashe wuta a sake tuka shi da sauran garin sosai har sai tuwon ya yi laushi kuma ya yi kyau. A rage wuta, a barshi na dan lokaci kafin a kwashe shi.

Kayan Hadin Miyar Taushe:

Nama, Kabewa, Albasa, Tumatir, Tattasai,  Daddawa Man ja

Gishiri, Kayan kamshi

Yadda Ake hadawa:

A wanke nama, a saka shi a tukunya tare da albasa, gishiri da kayan kamshi, sannan a dafa har sai ya dahu.

A tafasa kabewa daban, sannan a markada a dama ta sosai.

A dora tukunya a wuta, a zuba man ja a soya albasa. A kara tumatir, tattasai da aka nika, a soya su sosai.

Sai a hada kabewa da ruwan naman da aka dafa, a kara daddawa da sauran kayan kamshi. A bar miyar ta tafasa sosai, daga nan a zuba naman.

A bar ta ta dahu har sai kayan hadin sun gauraya kuma miyar ta yi kyau, sannan a sauke. Za a iya zuba ganye kamar alayyahu ko zogale ko yakuwa domin kara wa miyar armashi da dandano.

Tuwon
Bilkisu Tijjani
+ postsBio
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Chicken Teriyaki Rice
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kula Da Farce

MASU ALAKA

Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
Girke-Girke

Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna

August 29, 2026
Yadda Ake Chicken Teriyaki Rice
Girke-Girke

Yadda Ake Chicken Teriyaki Rice

August 29, 2026
Ko Kin San…Muhimmancin Cin Kayan Lambu A Kullum?
Girke-Girke

Ko Kin San…Muhimmancin Cin Kayan Lambu A Kullum?

August 9, 2026
Next Post
Tuwon

Sanata Shehu Buba Na Fuskantar Sabbin Zarge-Zargen Alaƙa Da Ƴan Bindiga

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.