• English
  • Business News
Saturday, October 25, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Mutum 2 Sun Shiga Hannu Kan Yi Wa Mace Kurma Fyade A Jihar Nasarawa 

by Sadiq
3 years ago
Kurma

Rundunar ’yansandan Jihar Nasarawa ta kama wasu mutum biyu da ake zargi da yi wa wata yarinya kurma mai shekara 15 fyade da karfin tsiya.

Kakakin rundunar a jihar, DSP Ramhan Nansel ne ya tabbatar da kamen a cikin wata sanarwa ranar Juma’a.

  • Kasar Sin Ta Nuna Adawa Da Yadda Amurka Ta Kara Sanyawa Kamfanonin Sin Takunkumi
  • Mayakan Boko Haram 443 Sun Mika Wuya Yayin Da ISWAP Ta Kashe Musu Sama Da Mutum 300

Ya ce wadanda ake zargin sun yi amfani da kasancewar yarinyar kurma wajen aikata mata fyaden.

Ramhan ya ce, “A ranar biyu ga watan Maris, 2023, da misalin karfe 6:30, an kawo mana kara a ofishin rundunarmu da ke Karamar Hukumar Obi, cewa wani mai suna Aminu Hashim mai shekara 24 da kuma wani Lukman Dogara, mai shekara 18, mazauna titin Owolosho da ke Karamar Hukumar Obi ta Jihar Nasarawa, sun hada baki wajen yi wa yarinya mai shekara 15 fyade.

“Bayan samun korafin, sai jami’anmu na yankin suka dukufa bincike da farautar wadanda ake zargi da aika-aikar.

LABARAI MASU NASABA

Mata Ne Ginshikin Ci-Gaban Al’umma – Gimbiyar Dange

Gwarzon Mawaƙin Shekarar 2025, Skales

“Binciken farkeo-farko ya nuna cewa wadanda ake zargin sun yaudare rarinyar wacce take da larurar ji zuwa gidansu da ke kan layin Okpe a Karamar Hukumar Obi, inda suka yi mata fyaden.”

Kakakin ’yansandan ya kuma ce nan take aka garzaya da wacce aka yi wa fyaden zuwa asibit domin a duba lafiyarta.

Ya ce tuni Kwamishinan ’yansandan Jihar, Maiyaki Baba, ya bayar da umarnin zurfafa bincike a kan lamarin.

Ya ce da zarar bincike ya kammala za a tura su gaban kuliya don fuskantar shari’a.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mata Ne Ginshikin Ci-Gaban Al’umma – Gimbiyar Dange
Labarai

Mata Ne Ginshikin Ci-Gaban Al’umma – Gimbiyar Dange

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji
Manyan Labarai

Gwarzon Mawaƙin Shekarar 2025, Skales

October 25, 2025
Jami’ar ABU Ta Ƙaryata Zargin Ƙera Makamin Nukiliya A Asirce
Manyan Labarai

Jami’ar ABU Ta Ƙaryata Zargin Ƙera Makamin Nukiliya A Asirce

October 25, 2025
Next Post
Zulum Ya Ziyarci Iyalan Masuntan Da Boko Haram Ta Hallaka A Borno

Hukumar Kare Ƴancin Masu Amfani Da Kaya (FCCPC): Tabbatar Da Adalci A Kasuwa

October 25, 2025
Fiye da Janarori 50 Za Su Yi Ritaya Bayan Sabbin Naɗe-Naɗen Tinubu

Fiye da Janarori 50 Za Su Yi Ritaya Bayan Sabbin Naɗe-Naɗen Tinubu

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Ma’aikacin Banki Na Shekarar 2025 Dakta Tony Okpanachi

October 25, 2025
Muna Duba Ƙudirin Ƙirƙiro Jihohi 55 – Barau Jibrin

Muna Duba Ƙudirin Ƙirƙiro Jihohi 55 – Barau Jibrin

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Shugaban Kamfani Na Shekarar 2025 Gbenga Olu Komolafe

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Thomas Etuh: Gwarzon Ɗan Kasuwa Na 2025

October 25, 2025
Fansho Da Garatuti A Kano: Yau Fari Gobe Tsumma (3)

Fansho Da Garatuti A Kano: Yau Fari Gobe Tsumma (3)

October 25, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.