ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, November 17, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Mutum 4 Sun Mutu Yayin Da ’Yan Bindiga Sake Kai Hari Kogi

by Sadiq
12 months ago
Kogi

’Yan bindiga sun kai hari ƙauyen Irunda Ile da ke Yagba ta Gabas, a Jihar Kogi, da safiyar ranar Laraba, inda suka kashe ’yan sa-kai biyu.

Bayan kai harin, matasa sun yi zanga-zanga saboda yawan hare-haren da ake fama da su a yankin.

  • Sin Da Rasha Sun Bukaci A Kare Nasarar Da Aka Samu Daga Yakin Duniya Na II
  • Yadda Aka Ba Mu Labarin Wata Fasahar Fenti Mai Tarihin Fiye Da Shekaru 900 A Kasar Sin A Aikace

Ganin hakan, lokacin da ’yansandan suka iso, matasan suka nemi su bi ’yan bindigar cikin daji.

ADVERTISEMENT

Rikici ya ɓarke, kuma ’yansanda suka kashe matasa biyu bisa kuskure, sannan da dama suka jikkata saboda hayaƙin barkonon tsohuwa.

Shugaban al’ummar yankin, Cif David Oni Sunday, ya tabbatar da cewa “’yan bindiga sun kashe ’yan sa-kai biyu, sannan ’yansanda sun kashe wasu matasa biyu bisa kuskure.”

LABARAI MASU NASABA

Sama Da Mutane 2,000 Da Ake Zargi Da Ta’addanck Na Fuskantar Shari’a A Nijeriya – Tinubu

Jihohi 36 Sun Amince Da Ƙudirin Kafa ’Yansandan Jihohi, Ana Jiran Amincewar Tinubu

Mai bai wa Gwamnatin Kogi shawara kan harkokin tsaro, Kwamanda Jerry Omadora (mai ritaya), ya tabbatar da faruwar lamarin.

Ya ce jami’an tsaro na aiki sosai don fatattakar ’yan bindiga, kuma sun kashe wasu daga cikinsu a kwanakin baya.

Ya ce gwamnati ba za ta bari ’yan ta’adda su samu wajen zama a jihar ba.

MASU ALAKA

Sama Da Mutane 2,000 Da Ake Zargi Da Ta’addanck Na Fuskantar Shari’a A Nijeriya – Tinubu
Manyan Labarai

Sama Da Mutane 2,000 Da Ake Zargi Da Ta’addanck Na Fuskantar Shari’a A Nijeriya – Tinubu

November 17, 2026
Lokaci Mafi Tsanani Na Gyaran Tattalin Arziƙi Ya Wuce, Mun Shiga Lokacin Jin Daɗi – Tinubu
Manyan Labarai

Jihohi 36 Sun Amince Da Ƙudirin Kafa ’Yansandan Jihohi, Ana Jiran Amincewar Tinubu

November 17, 2026
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi
Manyan Labarai

An Kama Mutane Takwas Kan Rikicin Magoya Bayan APC da NDC A Kano

November 16, 2026
Next Post
Tinubu Ba Zai Tattauna Da ’Yan Ta’adda Ba — Bwala

Tinubu Ba Zai Tattauna Da ’Yan Ta’adda Ba — Bwala

LABARAI MASU NASABA

Rage Tsadar Rayuwa Ce Babbar Manufarmu – Tinubu

Tinubu Ya Ba Da Umarnin Sakin Mutane 78 Da Aka Kama Bisa Kai Wa Ayarinsa Hari

November 17, 2026
Sama Da Mutane 2,000 Da Ake Zargi Da Ta’addanck Na Fuskantar Shari’a A Nijeriya – Tinubu

Sama Da Mutane 2,000 Da Ake Zargi Da Ta’addanck Na Fuskantar Shari’a A Nijeriya – Tinubu

November 17, 2026
ADC: Kotu Ta Yi Watsi Da Buƙatar Sheikh Khalil Na Maye Gurbin Ibrahim Little A Takarar Gwamnan Kano

ADC: Kotu Ta Yi Watsi Da Buƙatar Sheikh Khalil Na Maye Gurbin Ibrahim Little A Takarar Gwamnan Kano

November 17, 2026
Kotu Ta Shigar Da Gwarzo Cikin Shari’ar Takarar Gwamnan Kano Ta NDC

Kotu Ta Shigar Da Gwarzo Cikin Shari’ar Takarar Gwamnan Kano Ta NDC

November 17, 2026
Yadda Ɓarawo Ya Shiga Gidan Gwamnatin Kano Ya Saci Motar Ayarin Mataimakin Gwamna

Gwamnan Kano Ya Bayyana Yiwuwar Sakin ’Yar Kwankwaso

November 17, 2026
Hauhawar Farashin Kayayyaki A Nijeriya Ya Sauka Zuwa Kashi 14.06 A Oktoba – NBS

Hauhawar Farashin Kayayyaki A Nijeriya Ya Sauka Zuwa Kashi 14.06 A Oktoba – NBS

November 17, 2026
Gidan Man NNPC Ya Kama Da Wuta,  Wata Makaranta Ta Ƙone A Legas

Gidan Man NNPC Ya Kama Da Wuta, Wata Makaranta Ta Ƙone A Legas

November 17, 2026
Farashin Gas Ɗin Girki Ya Ƙaru Da Kashi 14, Ya Kai N1,600 Kan Kowane Kilo

Farashin Gas Ɗin Girki Ya Ƙaru Da Kashi 14, Ya Kai N1,600 Kan Kowane Kilo

November 17, 2026
Lokaci Mafi Tsanani Na Gyaran Tattalin Arziƙi Ya Wuce, Mun Shiga Lokacin Jin Daɗi – Tinubu

Jihohi 36 Sun Amince Da Ƙudirin Kafa ’Yansandan Jihohi, Ana Jiran Amincewar Tinubu

November 17, 2026
Sojoji Sun Kashe Wanda Ake Zargin ’Dan Ta’adda Ne A Filato

Sojoji Sun Kashe Wanda Ake Zargin ’Dan Ta’adda Ne A Filato

November 16, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.