ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tinubu Ba Zai Tattauna Da ’Yan Ta’adda Ba — Bwala

by Sadiq
12 months ago
Tinubu

Daniel Bwala, mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan yaɗa manufofi, ya ce gwamnatin tarayya ba za ta tattauna da ’yan ta’adda ba.

A wata hira da ya yi da gidan talabijin na Channels a ranar Laraba, Bwala ya ce gwamnatocin baya sun kan tattauna da ’yan bindiga ne kawai idan rayukan mutane na cikin hatsari.

  • Sin Da Rasha Sun Yi Shawarwari Kan Manyan Tsare-tsaren Tsaro
  • Yadda Tinubu Ya Naɗa Tsohon Shugaban Rundunar Tsaro Christopher Musa A Matsayin Sabon Ministan Tsaro

Ya ce akwai wani tsari da ya bai wa gwamnati damar tattaunawa domin ceton rayuka.

ADVERTISEMENT

Sai dai Bwala ya ce hakan ta ƙare.

“Gwamnatin tarayya ba za ta tattauna ba,” in ji shi.

LABARAI MASU NASABA

Ƴan Bindiga Sun Kashe Ɗan China Da Sufeton Ƴansanda A Harin Kwanton Ɓauna

Kamfanin Dangote Sinotruk Ya Fara Hada Motar Dakon Kaya Mai Amfani Da Lantarki A Nijeriya

Ya bayyana cewa Shugaba Tinubu ya kawo ƙarshen tattaunawa saboda biyan kuɗin fansa ko yarjejeniya na iya ƙara wa ’yan ta’adda ƙarfi.

Bwala ya ƙara da cewa ba duk sako mutane da aka yi ke da alaƙa da kuɗi ba.

Wani lokaci limamai ne suke shiga tsakani, wani lokaci jami’an tsaro suna matsawa ’yan ta’adda, ko kuma su ’yan ta’addan su yanke shawarar sako mutane.

Ya kuma musanta jita-jitar da ke cewa ana matsa wa Tinubu ya yi murabus.

“Babu wanda ke cikin gwamnati da yake kiran Shugaba Tinubu ya yi murabus,” in ji shi.

MASU ALAKA

Ƴan Bindiga Sun Kashe Ɗan China Da Sufeton Ƴansanda A Harin Kwanton Ɓauna
Manyan Labarai

Ƴan Bindiga Sun Kashe Ɗan China Da Sufeton Ƴansanda A Harin Kwanton Ɓauna

November 16, 2026
Kamfanin Dangote Sinotruk Ya Fara Hada Motar Dakon Kaya Mai Amfani Da Lantarki A Nijeriya
Manyan Labarai

Kamfanin Dangote Sinotruk Ya Fara Hada Motar Dakon Kaya Mai Amfani Da Lantarki A Nijeriya

November 16, 2026
2027: NDC Za Ta Duba Yiwuwar Dawo Da Tallafin Man Fetur Domin Sauƙaƙa Wa ’Yan Nijeriya
Siyasa

An Kai Wa Kwankwaso Hari Tare Da Jikkata Wasu A Kano

November 15, 2026
Next Post
Irin Ministocin Da ‘Yan Nijeriya Ke Tsammani Daga Gwamnatin Tinubu

Ko Kwalliya Za Ta Biya Kuɗin Sabulu Kan Sauye-sauyen Tinubu Na Inganta Tsaro A Nijeriya?

LABARAI MASU NASABA

Ƴan Bindiga Sun Kashe Ɗan China Da Sufeton Ƴansanda A Harin Kwanton Ɓauna

Ƴan Bindiga Sun Kashe Ɗan China Da Sufeton Ƴansanda A Harin Kwanton Ɓauna

November 16, 2026
An Kama Mutane 1,760 Kan Laifukan Ƙwayoyi, An Yanke Wa 890 Hukunci A Kano

An Kama Mutane 1,760 Kan Laifukan Ƙwayoyi, An Yanke Wa 890 Hukunci A Kano

November 16, 2026
Shugabannin Sin Da Rasha Da Amurka Za Su Gana A Shenzhen Na Sin Ranar 19 Ga Wata

Shugabannin Sin Da Rasha Da Amurka Za Su Gana A Shenzhen Na Sin Ranar 19 Ga Wata

November 16, 2026
An Gudanar Da Taron Musayar Al’adu Da Cudanyar Jama’a Na Yankin Asiya Da Pacific A Birnin Shenzhen

An Gudanar Da Taron Musayar Al’adu Da Cudanyar Jama’a Na Yankin Asiya Da Pacific A Birnin Shenzhen

November 16, 2026
Me Ya Sa “Lokacin Shenzhen” Na APEC Ya Jawo Hankalin Duniya Sosai?

Me Ya Sa “Lokacin Shenzhen” Na APEC Ya Jawo Hankalin Duniya Sosai?

November 16, 2026
Sojoji Sun Dakile Hare-Haren Ƴan Ta’adda, Sun Kashe Wasu Da Dama A Hare-Haren Sama

Sojoji Sun Dakile Hare-Haren Ƴan Ta’adda, Sun Kashe Wasu Da Dama A Hare-Haren Sama

November 16, 2026
Xi Jinping Ya Taya Jami’ar Jinan Murnar Cika Shekaru 120 Da Kafuwa

Xi Jinping Ya Taya Jami’ar Jinan Murnar Cika Shekaru 120 Da Kafuwa

November 16, 2026
An Yi Taron Tattaunawa Na “Jakadu Da Shugabannin Kamfanonin APEC” A Birnin Shenzhen

An Yi Taron Tattaunawa Na “Jakadu Da Shugabannin Kamfanonin APEC” A Birnin Shenzhen

November 16, 2026
Kamfanin Dangote Sinotruk Ya Fara Hada Motar Dakon Kaya Mai Amfani Da Lantarki A Nijeriya

Kamfanin Dangote Sinotruk Ya Fara Hada Motar Dakon Kaya Mai Amfani Da Lantarki A Nijeriya

November 16, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Biya Bashin Naira Tiriliyan 1.23 Na Kamfanonin Samar Da Wutar Lantarki

Gwamnatin Tarayya Ta Biya Bashin Naira Tiriliyan 1.23 Na Kamfanonin Samar Da Wutar Lantarki

November 16, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.