ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

NPFL Za Ta Fara Buga Wasanni A Ranakun Juma’a

by Abubakar Sulaiman
1 month ago

Hukumar da ke shirya gasar Premier Football League ta Nijeriya (NPFL) ta sanar da cewa za a fara buga wasu wasannin gasar a ranakun Juma’a, maimakon tsarin da aka saba na buga wasanni a Asabar da Lahadi kawai. Sabon tsarin zai fara aiki nan da makonni biyu, yayin da za a kuma fara wasu wasannin Asabar da Lahadi da wuri fiye da yadda aka saba.

Za a fara amfani da sabon tsarin ne a makon wasa na tara na kakar bana, inda Shooting Stars za ta karɓi baƙuncin Ranchers Bees a filin wasa na Lekan Salami, Adamasingba, Ibadan, ranar Juma’a, 16 ga Oktoba. Za a fara wasan da misalin ƙarfe 6:00 na yamma.

Wannan zai kasance karo na biyu da Shooting Stars za ta buga wasan NPFL a ranar Juma’a a wannan kakar. A wasan farko da ta buga a wannan rana, ƙungiyar ta Ibadan ta doke Inter Lagos da ci 2-1 a gidanta.

ADVERTISEMENT

Hukumar ta ce sabon tsarin zai taimaka wajen samar da daidaito da kuma bai wa ƙungiyoyin damar gudanar da shirye-shiryensu cikin sauƙi da natsuwa. Ta ƙara da cewa tsarin ya yi daidai da yadda ake tsara wasanni a wasu manyan gasannin ƙwallon ƙafa na duniya.

LABARAI MASU NASABA

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

Matashi Ya Yi Ƙaryar Mutuwa Don Gudun Ka Da A Kama Shi Kan Zargin Satar Babur

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta
  • Abubakar Sulaiman
    APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno
  • Abubakar Sulaiman
    Bayan Karɓar Miliyan 56, Masu Garkuwa Sun Kashe Ibrahim Kadafa
  • Abubakar Sulaiman
    Hadimin Tinubu Ya Musanta Rahoton Jifan Ayarin Motocin Shugaban A Masallaci

MASU ALAKA

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa
Manyan Labarai

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

November 14, 2026
Kotu Ta Hana Miji Magana Da Matarsa Tsawon Mako Biyu
Manyan Labarai

Matashi Ya Yi Ƙaryar Mutuwa Don Gudun Ka Da A Kama Shi Kan Zargin Satar Babur

November 14, 2026
Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili
Manyan Labarai

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

November 14, 2026
Next Post
An Kammala Gasar Wasannin Nahiyar Asiya Ta Aichi-Nagoya Karo Na 20

An Kammala Gasar Wasannin Nahiyar Asiya Ta Aichi-Nagoya Karo Na 20

LABARAI MASU NASABA

Wang Yi Ya Yi Kira Da A Wanzar Da Tattaunawa Tsakanin Sin Da Amurka

Wang Yi Ya Yi Kira Da A Wanzar Da Tattaunawa Tsakanin Sin Da Amurka

November 14, 2026
Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

November 14, 2026
Hira Ta Musamman Da Babban Sakataren ASEAN, Kao Kim Hourn

Hira Ta Musamman Da Babban Sakataren ASEAN, Kao Kim Hourn

November 14, 2026
An Kammala Gasar Olympic Ta Dakar Ta 2026

An Kammala Gasar Olympic Ta Dakar Ta 2026

November 14, 2026
Kotu Ta Hana Miji Magana Da Matarsa Tsawon Mako Biyu

Matashi Ya Yi Ƙaryar Mutuwa Don Gudun Ka Da A Kama Shi Kan Zargin Satar Babur

November 14, 2026
Mataimakin Shugaban Jami’ar ABU ya Buƙaci Ma’aikata Su Rungumi Fasahar AI

Mataimakin Shugaban Jami’ar ABU ya Buƙaci Ma’aikata Su Rungumi Fasahar AI

November 14, 2026
SAW

Baiwar Da Allah Ya Yi Wa Annabi Muhammad SAW

November 14, 2026
Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

November 14, 2026
Zainab-Musa-Kwankwaso-and-Governor-Abba

Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta

November 14, 2026
APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

November 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.