Ramadan: Azumi Na 18
Birane Magrib Alfijir
Abakaliki 6:37 5:12
Abeokuta 6:57 5:31
Abuja/Suleja 6:43 5:15
Akure 6:49 5:23
Akwanga/Keffi/Nasarawa 6:39 5:11
Auchi 6:45 5:19
Ankpa/Ayangba 6:40 5:13
Argungu 6:54 5:03
Azare/Jama’are 6:32 5:00
Bama 6:18 4:46
Bauchi/Ningi 6:33 5:03
Benin 6:48 5:23
Bichi 6:40 5:08
Bida 6:47 5:19
Birnin Gwari 6:45 5:05
B/Kebbi/Gwandu/Jega 6:55 5:22
Birnin Kudu/Gwaram 6:33 5:03
Biu 6:23 4:53
Calabar 6:36 5:13
Damaturu 6:25 4:53
Daura/Dambatta 6:39 5:06
Dutse 6:36 5:04
Dutsinma/Jibia 6: 44 5:11
Enugu 6:40 5:15
Funtua/Tsafe 6:44 5:11
Gombe 6:27 4:55
Gumi 6:52 5:20
Gusau/K/ Namoda 6:46 5:13
Gwadabawa 6:52 5:19
Hadejia/Gumel 6:34 5:01
Ibadan/Ife 6:54 5:27
Ilesha/Baruba 6:57 5:29
Ilorin/Kaiama 6:53 5:25
Jalingo/Lau/Gashaka 6:25 4:57
Jere 6:42 5:12
Jos/Saminaka 6:36 5:06
Kabba 6:47 5:20
Kafanchan/Kachia 6:39 5: 09
Kafin Maiyaki 6:40 5:08
Kaduna 6:42 5:12
Kano 6:39 5:07
Katsina 6:43 5:10
Kontagora/Zuru 6:50 5:20
Lafia 6:38 5:10
Lagos 6:56 5:30
Lokoja/Idah 6:44 5:17
Maiduguri/Mubi/Gwoza 6:19 4:47
Makurdi 6:37 5:10
Minna 6:46 5:16
Missau 6:29 4:59
Mokwa/New Bussa 6:52 5:24
Monguno 6:18 4:45
Nguru/Gashua 6:30 4:57
Ogbomosho 6:54 5:27
Okene 6:46 5:19
Onitsha 6:43 5:18
Oyo 6:55 5:28
Port Harcourt/Owerri 6:41 5:18
Potiskum 6:28 4:56
Shagamu 6:55 5:29
Sakoto 6:52 5:19
Takum/Wukari 6:31 5:04
Warri 6:47 5:22
Langtang/Wase Shendam 6:32 5:04
Wurno 6:51 5:18
Yola/Numan 6:21 4:53
Zaria 6:41 5:11
Cotonou-Benin 7:00 5:35
Ndjamena-Chad 6:13 4:41
Niamey-Niger 7: 05 5:30
Zinder-Niger 6:38 5:03
Garoua-Cameroun 6: 17 4:51
Yaounde-Cameroun 6: 23 5:00
MAJJIYA: MAJALISAR YADA MUSULUNCI, da ke Kaduna
Faɗakarwa:
Wata rana Ummus Sulaim ta zo wurin Annabi (SAW) ta ce ya sanar da ita wani abu da za ta riƙa roƙon Allah da shi. Sai ya ce mata ta dinga yin wannan Tasbihin: Subhanallah (sau 10), Wal Hamdulillah (sau 10), Wallahu Akbar (sau 10) bayan salloli biyar. Bayan ta yi sai ta roƙi Allah buƙatarta. Manzon Allah (SAW) ya ce idan ta yi haka “za a ce an zartar, an zartar (ma’ana an amsa abin da ta roƙa).”
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp