• English
  • Business News
Friday, October 31, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shawara Da Gargadi Ga Matan Facebook A Kan Tsiraici (Uwargida)

by Rabi'at Sidi Bala
3 years ago
Matan Facebook

Bayan dogon hutun Facebook da na je, watarana na hau Telegram sai na shiga wani Group na `yan wata kasa a yankin Asiya sai na ga wasu bidiyoyi na tsiraici na Matan Hausawa, gaskiya na yi mamaki sosai.

Bayan kwana biyu sai na sake cin karo da wani ‘page’ a wani ‘Platform’ shi ma babu abin da yake dorawa sai bidiyoyi na Matan Hausawa har ma farashi yake rubutawa ga me bukatar ‘full’ wato cikakken bidiyo din.
Sai daga baya na lura kusan babu wani bidiyo da mutane suka fi nema ‘searching’ a internet irin na Matan Hausawa.

Karshe dai sai na yanke shawarar kutsawa cikin duniyar ‘UNDERWORLD’ don na yi bincike dan ka dan samu masaniya a kan ta yaya wasu bidiyoyin suke yaduwa a duniya!
`Yan uwana Mata tun da kuke kun taba Tambayar kanku shin ta yaya ake samun bidiyoyi na tsiraici na Matan Hausawa har a dora su a intanet?

Na san tunaninku bai wuce cewa wasu bidiyoyin suna fita ta hanyar yin ‘Blackmailing’ ba, ko kuma cin amanar juna ma’ana ka tura wa mutum bidiyo karshe ya ci amanarki ya sake shi kowa ya gani.

Shin ba ku taba yin tunanin ko akwai masu yaudarar `yan mata da kudi ko soyayya karshe idan sun tura musu bidiyo dinsu sai su je su siyar wa da ‘Bloggers’ ko kuma su dora a twitter ko su bude WhatsApp Group suna karbar Naira dubu daya (1k) suna tura wa mutane ba.

LABARAI MASU NASABA

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

GORON JUMA’A

Wani zai iya tura miki dubu dari (100k) don ya samu bidiyo dinki shi kuma ya ringa tura wa mutane yana karbar kudi. Kin ga kin siyar da kanki a 100k.

Ko a kwanan nan akwai wani ‘case’ da ya faru ya firgitani sosai, tabbas akwai matsala. Domin ko da kai ka lalace ka da ka taba goyon bayan wasu su shiga matsala.
Don Na san duk abin da ya firgitani tabbas zai iya sumar da wasu Matan masu raunin zuciya!

Allah ya tsare mu.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita
Al'adu

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

September 2, 2025
GORON JUMA’A
Goron Juma'a

GORON JUMA’A

August 15, 2025
GORON JUMA’A 8-8-2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 8-8-2025

August 8, 2025
Next Post
‘Yandaba Sun Kawo Cikas Ana Tsaka Da Gudanar Da Yakin Neman Zaben APC A Yobe

'Yandaba Sun Kawo Cikas Ana Tsaka Da Gudanar Da Yakin Neman Zaben APC A Yobe

LABARAI MASU NASABA

Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

NPA Da Ƙungiyar Injiniyoyi Ta Yi Haɗaka Don Bunƙasa Tashoshin Jiragen Ruwa

October 31, 2025

Ranar Foliyo Ta Duniya: Muna Fatan Ganin Karshen Cutar Foliyo A Jihar Katsina -Zulaihat Dikko Radda

October 31, 2025
Yan Nijeriya Na Ɗanɗana Kuɗarsu Kan Jinkirta Cire Tallafin Mai – Sarki Sanusi

Yan Nijeriya Na Ɗanɗana Kuɗarsu Kan Jinkirta Cire Tallafin Mai – Sarki Sanusi

October 31, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Allah Ya Kai Manzon Allah (SAW) Muƙami Na Babban Yabo A Cikin Komai

October 31, 2025
Sin Da Amurka Suna Taimaka Wa Juna Da Samun Wadata Tare

Sin Da Amurka Suna Taimaka Wa Juna Da Samun Wadata Tare

October 31, 2025
Xi Jinping Ya Halarci Kwarya-Kwaryan Taron Shugabannin APEC Na 32 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Xi Jinping Ya Halarci Kwarya-Kwaryan Taron Shugabannin APEC Na 32 Tare Da Gabatar Da Jawabi

October 31, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

October 31, 2025
Matsalar Talauci Da Rashin Tsawon Rai Da ‘Yan Nijeriya Ke Fuskanta

Matsalar Talauci Da Rashin Tsawon Rai Da ‘Yan Nijeriya Ke Fuskanta

October 31, 2025
Matsalar Tsaro: Ko Sabbin Shugabannin Rundunar Soji Za Su Kawo Sauyi?

Matsalar Tsaro: Ko Sabbin Shugabannin Rundunar Soji Za Su Kawo Sauyi?

October 31, 2025
An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo

An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo

October 30, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.