Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da a kara azama wajen karfafa fannin noma, tare da kyautata ayyukan raya yankunan karkara.
Xi, ya yi kiran ne cikin jawabin sa, yayin da yake halartar babban taron shekara shekara game da ayyukan raya karkara, wanda ya gudana a birnin Beijing a ranakun Juma’a da Asabar din nan. (Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp