• English
  • Business News
Wednesday, October 15, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Bayyana Matsayi Da Ra’Ayinta a Shawarwari Kan Hakkin Bil Adam Tsakaninta Da Turai

by CGTN Hausa
1 year ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Mujallar “Qiushi” Za Ta Wallafa Muhimmiyar Kasidar Shugaba Xi Jinping Kan Muhimman Shawarwari Hudu Da Ya Gabatar

Xi Jinping Ya Taya Patrick Herminie Murnar Lashe Zaben Shugaban Kasar Seychelles

Jiya Litinin, mai ba da shawara ga ministan harkokin wajen kasar Sin Miao Deyu ya gana da mataimakiyar babban direktan hedkwatar sashin Asiya da Pacific ta hukumar gudanarwa ta EU Paola Pampaloni, wadda ta halarci shawarwari kan hakkin bil Adam tsakanin Sin da Turai da aka yi a birnin Beijing.

Miao Deyu ya yi bayyani kan matsayi da ci gaban da Sin ta samu wajen kare hakkin bil Adam, tare da nanata niyyar bautawa jama’a da JKS ta yi, kuma ana mai da zaman rayuwar jama’a wani burin da za a yi kokarin cimmawa, da ma tabbatar da kiyaye da raya muradun tushe na jama’a. Sin kuma ta ki yarda da siyasantar da kuma nuna fuska biyu kan batun hakkin bil Adam, da ma nuna adawa da tilastawa saura bin hanyar da ta zaba, kana da rashin jin dadi game da a tsoma baki cikin harkokin gidanta bisa hujjar hakkin bil Adam. Yana mai fatan bangarorin biyu za su kara yin mu’ammala da tuntubar juna don samun ci gaba tare, da taka rawar a zo a gani wajen daidaita harkokin hakkin bil Adam a duniya. Bangaren Turai ya bayyana burinsa na kara fahimtar kasar Sin ta amfani da wannan dama mai kyau, yana fatan kara hadin gwiwa da bangaren Sin a fannin kare hakkin bil Adam tsakanin mabambantan bangarorin.

A ranar 16 ga watan da muke ciki, babban direktan sashen kula da harkokin kasa da kasa na ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Shen Bo da Paola Pampaloni sun shugabanci wani taron shawarwari kan batun hakkin bil Adama a birnin Chongqing na kasar Sin, inda bangaren Sin ya gabatar da hanyar da yake bi na kare hakkin bil Adam da matsayi da ci gaban da ya samu, da ma ra’ayin da yake da shi wajen daidaita harkokin hakkin bil Adam a duniya. Kana Mr. Shen Bo ya nuna rashin jin dadi game da abubuwan da suka shafi kasar Sin a cikin rahoton shekara-shekara kan hakkin bil Adam da demokuradiyyar kasa da kasa na shekarar 2023 da rahoto kan batun Hong kong da Macao, da EU ta fitar kwanan baya. Kuma Ya nanata cewa, batun yankin Xinjiang da Xizang (Tibet) da Hongkong harkokin cikin gidan kasar Sin ne, ba wanda ya isa ya tsoma baki a ciki. Ya nemi kasashen Turai da su mutunta gaskiya da hanyar da al’ummar Sinawa suka zaba da kansu, da kuma daina shisshigi cikin harkokin gidan kasar Sin bisa hujjar hakkin bil Adam. (Amina Xu)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mujallar “Qiushi” Za Ta Wallafa Muhimmiyar Kasidar Shugaba Xi Jinping Kan Muhimman Shawarwari Hudu Da Ya Gabatar
Daga Birnin Sin

Mujallar “Qiushi” Za Ta Wallafa Muhimmiyar Kasidar Shugaba Xi Jinping Kan Muhimman Shawarwari Hudu Da Ya Gabatar

October 15, 2025
Xi Jinping Ya Taya Patrick Herminie Murnar Lashe Zaben Shugaban Kasar Seychelles
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Taya Patrick Herminie Murnar Lashe Zaben Shugaban Kasar Seychelles

October 15, 2025
Ma’aikatar Kasuwancin Sin Ta Yi Kira Ga Amurka Da Ta Shiga Tattaunawar Cinikayya Da Sahihiyar Zuciya
Daga Birnin Sin

Ma’aikatar Kasuwancin Sin Ta Yi Kira Ga Amurka Da Ta Shiga Tattaunawar Cinikayya Da Sahihiyar Zuciya

October 14, 2025
Next Post
A Guji Ajiye Abinci A Firji Fiye Da Kwana 3 – NAFDAC

A Guji Ajiye Abinci A Firji Fiye Da Kwana 3 - NAFDAC

LABARAI MASU NASABA

sallah

Da Ɗumi-ɗumi: Hauhawar Farashin Kayayyaki A Nijeriya Ya Ƙara Raguwa Zuwa Kashi 18.02%

October 15, 2025
Mujallar “Qiushi” Za Ta Wallafa Muhimmiyar Kasidar Shugaba Xi Jinping Kan Muhimman Shawarwari Hudu Da Ya Gabatar

Mujallar “Qiushi” Za Ta Wallafa Muhimmiyar Kasidar Shugaba Xi Jinping Kan Muhimman Shawarwari Hudu Da Ya Gabatar

October 15, 2025
Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Dajin Taraba

Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Dajin Taraba

October 15, 2025
Xi Jinping Ya Taya Patrick Herminie Murnar Lashe Zaben Shugaban Kasar Seychelles

Xi Jinping Ya Taya Patrick Herminie Murnar Lashe Zaben Shugaban Kasar Seychelles

October 15, 2025
Yajin Aikin: Ɗalibai Sun Bai Wa ASUU Da Gwamnatin Tarayya Wa’adin Kwana 7 Su Warware Rikicinsu

Yajin Aikin: Ɗalibai Sun Bai Wa ASUU Da Gwamnatin Tarayya Wa’adin Kwana 7 Su Warware Rikicinsu

October 15, 2025
Gwamna Diri Da ’Yan Majalisa 23 Na Bayelsa Sun Fice Daga PDP

Gwamna Diri Da ’Yan Majalisa 23 Na Bayelsa Sun Fice Daga PDP

October 15, 2025
Shugaban Kasa Yana Bibiyar Zanga-zangar Matsin Rayuwa – Minista

2027: Babu Ɗan Siyasar Da Zai Iya Ƙalubalantar Tinubu — Fadar Shugaban Ƙasa

October 15, 2025
Tinubu Ya Nemi Jihohi Su Dakatar Da Karbar Haraji A Kan Masu Safarar Kayan Abinci

Haƙar Ma’adinai Ba Bisa Ƙa’ida Ba Barazana Ce Ga Tsaro A Yammacin Afirka – Tinubu

October 15, 2025
Gabar ‘Yan Bindiga A Tsakaninsu Ta Kara Tsanani A Zamfara

‘Yan Bindiga Sun Hana Manoma Girbi A Zamfara, Al’umma Na Neman Taimako

October 15, 2025
‘Yansanda Sun Ceto Mutum 21 Da Aka Sace, Sun Kwato N4.8m Kuɗin Fansa

‘Yansanda Sun Kama Mutum 105, Sun Ƙwato Ƙwayoyi Sama Da 5,000 A Jigawa

October 15, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.